fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Emerson Palmeiri

Lyon na ganawa da Chelsea akan siyan dan wasanta baya Emerson Palmeiri

Lyon na ganawa da Chelsea akan siyan dan wasanta baya Emerson Palmeiri

Wasanni
Emerson ya koma Chelsea nw daga Roma a farashin fam miliya 17.6 a watan janairu shekarar 2018 karkashin jagorancin Antonio Conte, kuma.dan wadan na shirin gudanar da gwajin lafiyar shi yau akan komawarsa Lyon. Emerson ya bugawa Chelsea wasanni 70 amma sai dai dan wasan yakada maye mata gurbin Marcos Alonso da Ben Chilwell wanda ya koma Chelsea daga Leicester a farashin fam miliyan 50 kakar bara. Kuma dukda haka daidan wasan yayi nasarar lashe kofuna a Chelsea wanda suka hada da Champions League, Europa League, European Super Cup da kuma FA Cup.   Lyon in talks to sign left-back Emerson Palmieri from European champions Emerson, who joined Chelsea from Roma for an initial £17.6m in January 2018 when Antonio Conte was head coach, is likely to have a medical at the French c...