
Aston Villa ta siyo Emilano Buendia daga Norwich a farashin da bata taba siyan wani dan wasa ba, fam miliyan 35
Buendia ya lashe kyautar gwarzon dan wasan gasar Championship na wannan kakar inda ya taimakawa Norwich ta dawo gasar Firimiya bayan ta fada Relagation a kakar 2019-20.
Dan wasan mai shekaru 24 yayi nasarar cin kwallaye 15 kuma ya taimaka wurin cin kwallaye 16 inda ya zamo dan wasan daya fi kai hare hare a gasar ta Championship wannan kakar.
Aston Villa ta tabbatar da siyan Emiliano Buendia ne bayan ya kammala gwajin lafiyarsa, kuma yana cikin tawagar Argentina a wasan cancantar buga gasar kofin duniya da suka tashi daci 2-2 tsakanin su da Colombia.
Aston Villa have confirmed the signing of Emiliano Buendia from Norwich on a five-year contract for a club-record transfer fee that could rise to £38m
Buendia was named Sky Bet Championship Player of the Season after he played a...