fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Erena

Jama’ar garin Erena, Jihar Naija na cikin fargaba a cikin darennan bayan samun Rahotannin ‘yan Bindiga sun durfafi garin, da yawa sun tsere

Jama’ar garin Erena, Jihar Naija na cikin fargaba a cikin darennan bayan samun Rahotannin ‘yan Bindiga sun durfafi garin, da yawa sun tsere

Uncategorized
A darennan jama'ar garin Erena na karamar hukumar Shiroro dake jihar Naija na cikin zullumin 'yan Bindiga zasu iya kai musu hari.   Dalilin haka yasa mutane da yawa sun tsere daga garin. Wata Majiya ta bayyanawa Hutudole cewa jami'an tsaro da hadin gwiwar 'yan Banga sun rarraba kansu suna jiran ko ta kwana.   Majiyar tace sun samu Rahotannin 'yan Bindigar akan babura sama da 100 sun tunkari garin.   A garin an Erena ne dai Hutudole ya kawo muku Rahoton cewa an sace mutane 6 da kuma kashe mutun guda.