Friday, May 29
Shadow

Tag: Erling Braut Haaland

Juventus sun mayar da gabadaya hankulan su wajen siyan Haaland

Juventus sun mayar da gabadaya hankulan su wajen siyan Haaland

Wasanni
An samu labari daga TuttuSport cewa Kungiyar Juventus sun shirya yin gasa da Real Madrid wajen siyan tauraron Dortmund Erling Braut Haaland,wanda ya kasance yana kokari sosai a wannan kakar wasan kuma yayi nasarar jefa kwallo a wasan da suka buga ranar sati da Schalke. Juventus da Atletico Madrid suna harin siyan dan wasan gaba na kungiyar Napoli Arkadiusz Milik amma yanzu zasu fasa su mayar da hankalin su gabadaya wajen siyan Erling Haaland daga kungiyar Dortmund. A shekara ta 2021, za'a sakawa Haaland farashin euros miliyan 75 cikin kwantirakin shi wanda hakan zai ba manyan kungiyoyin nahiyar turai damar siyan dan wasan.
shugaban Bundlesliga: Tafiyar Haaland zuwa Real Madrid ci bayane a garemu

shugaban Bundlesliga: Tafiyar Haaland zuwa Real Madrid ci bayane a garemu

Wasanni
Kungiyar Real Madrid da PSG suna harin siyan tauraron Dortmund saboda Haaland yana kokari sosai a wannan kakar wasan. Seifert ya tattauna da MARCA a karo na farko tunda aka cigaba da buga wasannin Bundlesliga. Marca sun tambaya Seifert cewa shin yana jin dadi kasancewar sune suka fara cigaba da buga wasanni kwallon kafa?, sai yace baya tunani sosai akan hakan, amma burin shi shine ya jagoranci tafiyar cigaba da buga wasannin kwallon kafan duk da cewa sun samu korafe korafe daga bakin duniya. Amma kuma duk da hakan yawancin sauran gasar nahiyar turai suna da ra'yin bin tsarin su, kuma hakan babbar girmamawa ce. Sun kara tambayar Seifert cewa shin idan Haaland ya koma Madrid, Bundlesliga zasu yi babban rashi, sai yace duk wani babban dan wasan daya tafi to ci baya ne, shin idan...
Abin mamaki ko Ronaldo da Messi basu ci kwallaye 41 ba a lokacin suna matasa amma Haaland yaci kwallayen a shekaru 19 kacal

Abin mamaki ko Ronaldo da Messi basu ci kwallaye 41 ba a lokacin suna matasa amma Haaland yaci kwallayen a shekaru 19 kacal

Wasanni
Erling Braut Haaland yana wasa da kuzari sosai kamar cutar Covid-19 Bata sa an dakatar da wasannin kwallon kafa ba.     Tun da Haaland ya shiga kungiyar Dortmund a watan janairu yaci kwallaye guda 13 kuma hakan yasa farashin shi ya tashi daga euros miliyan biyar zuwa euros miliyan 60. Ko Cristiano da Messi basu ci kwallayen da Haaland yaci ba a wannan kakar wasan kuma babban abin burgewa a nan shine dan wasan yaci kwallaye 41 a matsayin shi na matashi kuma mai shekaru 19 kacal. Cristiano Ronaldo bai ci kwallaye 40 har sai da ya kai shekaru 23 a kakar wasan 2017/18 a lokacin yana kungiyar United yaci kwallaye 42. Shi kuma Messi sai da ya kai shekaru 22 kafin yaci kwallaye 41 a kakar wasan 2019/10 a kungiyar shi ta Barcelona. Bayan Haaland yaci kwallo daya...
Berntsen: Tsohon kochin Haaland yace dan wasan ya shirya yima kungiyar Madrid wasa

Berntsen: Tsohon kochin Haaland yace dan wasan ya shirya yima kungiyar Madrid wasa

Wasanni
Haaland ya kasance a karkashin jagorancin Berntsen tun yana dan shekara 5 har ya kai shekaru 15 kuma yanzu dan wasan yana kokari sosai a wannan kakar wasan a kungiyar Red Bull Salzburg da Dortmund kuma hakan ne yasa kungiyar Real Madrid suke harin siyan shi. Berntsen ya gayawa BernabeuDigital.Com cewa inda ace shi kochin wata babbar kungiya ne to zai hanzarta siyan Haaland kuma tabbas ya shirya yima Madrid wasa kuma zai samu nasarori sosai a kungiyar. Berntsen ya kara da cewa idan har Mayan kungiyoyi basu siya Haaland yanzu ba to zasu yi nadama nan gaba. In har Haaland ya koma Madrid to tabbas zai ringa karawa da Banzema wurin cin kwallaye. Haaland matashi ne mai shekaru 19 kacal kuma yana da karfi sosai da kuzari.
Tsohon kochin Haaland yace dan wasan shine Ibrihimovic na zamani kuma ba shakka ya dace da kungiyar Real Madrid

Tsohon kochin Haaland yace dan wasan shine Ibrihimovic na zamani kuma ba shakka ya dace da kungiyar Real Madrid

Wasanni
Stainslave Macek yace dan wasan gaba na Dortmund Haaland shine Zlatan Ibrihimovic na zamani kuma ya dace da kungiyar Real Madrid. Shekarar Haaland 19 kacal amma har an fara danganta shi da kungiyar Madrid saboda kokarin da yayi a kungiyar Salzburg da kuma Dortmund. Ya koma kasar jamus a watan janairu kuma hakan yasa ya zamo daya daga cikin taurarai yan wasan kwallon kafa na duniya. Marcek yace a ganin shi Haaland zai iya zama kamar tsohon tauraron Juventus da PSG da kuma Manchester United wato Ibrihimovic, kuma idan har ya cigaba da kokari to zai iya komawa babbar kungiyar kamar Madrid saboda dama manyan yan wasan be suka wasa a kungiyar. Kuma ko shakka bai yi Haaland ya dace da Madrid. Marcek ya Kara da cewa a lokacin da Haaland yake Salzburg, yan wasa da yawa suna gaya...
Ritayar Ronaldo da messi: shin Mbappe da Haaland zasu iya zama abokan hamayya a duniyar wasan kwallon kafa

Ritayar Ronaldo da messi: shin Mbappe da Haaland zasu iya zama abokan hamayya a duniyar wasan kwallon kafa

Wasanni
Messi da Ronaldo sun kasance abokan hamayya fiye da shekaru goma da suka gabata. Messi yace hamayyar shi da Ronaldo wani abu ne wanda baza a taba mantawa ba koda sun yi ritaya. A lokacin da Ronaldo ya koma Juventus, gabadaya masoyan shi suma sun koma masoyan kungiyar a shafikan yada zumunta na zamani. Cristiano yanada shekaru 35 shi kuma Messi yanada 32 kuma har yanzu babu wata alamar gazawar a tattare da yan wasan, kuma yan wasan basu taba fama da mummunan rauni ba duniyar wasan kwallon kafa, hakan abun burgewa ne kuma a kowane kakar wasa suna cin kwallaye akalla guda 50. Tsohon dan wasan Madrid da Barcelona Javier ya ce da wuya a samu dan wasan da zai maye gurbin Cristiano da Messi. A lokacin Ronaldo na kasar Brazil, shine zakaran yan wasan kwallon kafa amma sai dai raunuka...