fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Erling Braut Haaland

Haaland ya bayyana cewa maganar komawar Juventus ba gaskiya bane bayan ya lashe kyautar gwarzon matashin dan wasan shekara a nahiyar turai

Haaland ya bayyana cewa maganar komawar Juventus ba gaskiya bane bayan ya lashe kyautar gwarzon matashin dan wasan shekara a nahiyar turai

Wasanni
Tauraron dan wasan Borussia Dortmund, Erling Haaland ya lashe kyautar gwarzon matashin dan wasan shekara ta 2020 a ranar litinin, wadda manema labarai na kasar Italiya TuttuSport suka tsara domin bayyana gwarzon matashin dan wasa a nahiyar turai wanda yake kasa da shekaru 21. Dan wasa ya bayyana cewa a halin yanzu yana jin dadin kasancewar shi a  kungiyar Dortmund gami da rade raden da ake yi na cewa zai canja sheka zuwa Real Madrid ko Manchester United United ko kuma Juventus dai dai sauran su. Haaland ya kara da cewa yaji dadin lashe kyautar gwarzon matasan yan wasan daya yi saboda zata kara mai gearin gwiwa wurin mayar da hankali da kuma kara jajircewa, yayin da kuma dan wasan ya bayyana cewa wakilin shi George Mendez shine babban wakili a duniya kuma yana alfahari da shi. A ka...
Tauraron Dortmund Erling Braut Haaland ya bayyana sunan gwarazan yan wasa bakwai da suka fi shi

Tauraron Dortmund Erling Braut Haaland ya bayyana sunan gwarazan yan wasa bakwai da suka fi shi

Wasanni
Masoyan wasan kwallon kafa ba zasu so ritayar Ronaldo da Messi ba yayin da zakarun yan wasan gabadaya su suka wuce shekaru 30, kuma duk da haka sune gwarazan yan wasan duniyar wasan kwallon kafa. Amma sai dai yan wasan sun rasa damar lashe kyautar Ballon d'Or karo na 12 a tsakanin su wannan shekarar saboda ba'a bayar da kyautar ba, kuma akwai gwarazan yan wasan maso tasowa wanda suke jiran ritayar su domin su maye gurbin su. Tabbas Kylian Mbappe zai lashe kyautar Ballon d'Or nan gaba kuma shima Haaland zai lashe kyautar. Haaland da Mbappe sune zasu maye gurbin Ronaldo da Messi bayan da dan wasan Dortmund din bai saka sunan Mbappe a cikin yan wasan da suka fi shi ba yayin da shima Mbappe ya tsokane shi bayan sun cire Dortmund a gasar Champions League. Haaland yanada gabadaya abubu...
Labaran kasuwar kwallon kafa: yayin da Haaland yayi jawabi shi kuma Ibrahimovic zai sabunta kwantirakin shi

Labaran kasuwar kwallon kafa: yayin da Haaland yayi jawabi shi kuma Ibrahimovic zai sabunta kwantirakin shi

Wasanni
Ana sa ran Chelsea zasu fara yin amfani da Willy Caballero a wasan da zasu buga ranar sati na FA Cup,kuma watakila Kepa Arrizabalaga ya buga wasan shi na karshe a kungiyar.Yayin da Sun suka bayyana cewa dan wasan yana ganin cewa kungiyar Chelsea tana dora gabadaya laifukan ta a kashi tunda Lampard ya fara jagorancin kungiyar. Lampard yana harin siyan Oblak ko Neuer ko Pope da dai sauran su. Domin ya maye gurbin Kepa. Erling Haaland ya yayi jawabi akan cigaba da wasan shi a Dortmund, yayin daya bayyanawa Bild cewa yanada kwantiraki mai tsawo har 2024 a Dortmund,kuma burin shi shine lashe kofin gasa a kungiyar kuma yayi murna tare da masoyan kungiyar baki daya. David Silva zai koma duk kungiyar da yake so a kyauta da zarar Man City sun kammala buga wasannin su na gasar zakarun ...
Bidiyon yanda aka kori Haaland daga gidan rawa

Bidiyon yanda aka kori Haaland daga gidan rawa

Wasanni
Tauraron dan wasan Dortmund din mai karancin shekaru ya koma kasar shi ta Norway yana hutawa bayan sun gama buga gasar su ta bundlesliga. Wasu hotuna da bideyo suna yawo a yanar gizo wanda suke nuna cewa masu gadin mashaya dake kasar Norway sun wurgo Haaland waje daka cikin mashayar, amma shugaban masu gadin ya bayyana cewa dan wasan bai shawu ba. Dan wasan mai shekaru 19 yayi nasarar cin kwallaye 44 a wasanni 40 daya bugawa kungiyar RB Salzburg da Borussia Dortmund. Dan wasan ya saka wani kayataccen hoto a shafin shi na yanar gizo wanda yake sare bishiya da inji a garin nasu.
Haaland ya ciwa Dortmund kwallo 1 data bata nasara akan Duesseldorf

Haaland ya ciwa Dortmund kwallo 1 data bata nasara akan Duesseldorf

Wasanni
A yaune aka buga wasan Bundesliga tsakanin Borussia Dortmund da Duesseldorf inda wasan ya tashi Dortmund na nasara da 1-0.   Haaland da ya dawo daga hutun jinyar da yayine ya saka kwallon da kai bayan da aka sakoshi cinin wasan daga baya.   Wannan kwallo da yaci itace kwallonsa ta 41 a kakar wasan bana. https://twitter.com/BorussenEdits/status/1271827386343006208?s=19 https://twitter.com/IAmSaquon/status/1271835751248953345?s=19   https://twitter.com/LiverpoolHaz/status/1271837987303616514?s=19 Bidiyon kwallon ta Haaland kenan a sama.
Haaland ba zai buga wasan Dortmund ba ranar lahadi yayin da Dahoud ba zai sake buga wasa ba a kakar bana

Haaland ba zai buga wasan Dortmund ba ranar lahadi yayin da Dahoud ba zai sake buga wasa ba a kakar bana

Wasanni
Erling Braut Haaland ba zai samu damar hallatar wasan Dortmund ba wanda zasu buga ranar lahadi tsakanin da Paderburn yayin da shi kuma abokin aikin shi Mahmoud Dahoud ba zai kara buga wasa ba a wannan kakar wasan. Haaland da abokin aikin shi Mahmoud Dahoud sun samu raunika a ranar talata yayin da suke Karawa da kungiyar zakarun Bundlesliga Bayern Munich. Haaland ya kasance daya daga cikin zakarun matasan yan wasan yayin da yaci kwallaye sama da 40 a wannan kakar wasan. A ranar juma'a babban kochin kungiyar Dortmund Lucien Favre ya bayyana cewa Mahmoud Dahoud ba zai cigaba da buga wasannin wannan kakar wasan ba yayin da shima Erling Braut Haaland ba zai samu damar hallatar wasan ba a ranar lahadi. Sun fahimci hakan ne bayan sun buga wasa tsakanin su da Bayern.
Juventus sun mayar da gabadaya hankulan su wajen siyan Haaland

Juventus sun mayar da gabadaya hankulan su wajen siyan Haaland

Wasanni
An samu labari daga TuttuSport cewa Kungiyar Juventus sun shirya yin gasa da Real Madrid wajen siyan tauraron Dortmund Erling Braut Haaland,wanda ya kasance yana kokari sosai a wannan kakar wasan kuma yayi nasarar jefa kwallo a wasan da suka buga ranar sati da Schalke. Juventus da Atletico Madrid suna harin siyan dan wasan gaba na kungiyar Napoli Arkadiusz Milik amma yanzu zasu fasa su mayar da hankalin su gabadaya wajen siyan Erling Haaland daga kungiyar Dortmund. A shekara ta 2021, za'a sakawa Haaland farashin euros miliyan 75 cikin kwantirakin shi wanda hakan zai ba manyan kungiyoyin nahiyar turai damar siyan dan wasan.
shugaban Bundlesliga: Tafiyar Haaland zuwa Real Madrid ci bayane a garemu

shugaban Bundlesliga: Tafiyar Haaland zuwa Real Madrid ci bayane a garemu

Wasanni
Kungiyar Real Madrid da PSG suna harin siyan tauraron Dortmund saboda Haaland yana kokari sosai a wannan kakar wasan. Seifert ya tattauna da MARCA a karo na farko tunda aka cigaba da buga wasannin Bundlesliga. Marca sun tambaya Seifert cewa shin yana jin dadi kasancewar sune suka fara cigaba da buga wasanni kwallon kafa?, sai yace baya tunani sosai akan hakan, amma burin shi shine ya jagoranci tafiyar cigaba da buga wasannin kwallon kafan duk da cewa sun samu korafe korafe daga bakin duniya. Amma kuma duk da hakan yawancin sauran gasar nahiyar turai suna da ra'yin bin tsarin su, kuma hakan babbar girmamawa ce. Sun kara tambayar Seifert cewa shin idan Haaland ya koma Madrid, Bundlesliga zasu yi babban rashi, sai yace duk wani babban dan wasan daya tafi to ci baya ne, shin idan...
Abin mamaki ko Ronaldo da Messi basu ci kwallaye 41 ba a lokacin suna matasa amma Haaland yaci kwallayen a shekaru 19 kacal

Abin mamaki ko Ronaldo da Messi basu ci kwallaye 41 ba a lokacin suna matasa amma Haaland yaci kwallayen a shekaru 19 kacal

Wasanni
Erling Braut Haaland yana wasa da kuzari sosai kamar cutar Covid-19 Bata sa an dakatar da wasannin kwallon kafa ba.     Tun da Haaland ya shiga kungiyar Dortmund a watan janairu yaci kwallaye guda 13 kuma hakan yasa farashin shi ya tashi daga euros miliyan biyar zuwa euros miliyan 60. Ko Cristiano da Messi basu ci kwallayen da Haaland yaci ba a wannan kakar wasan kuma babban abin burgewa a nan shine dan wasan yaci kwallaye 41 a matsayin shi na matashi kuma mai shekaru 19 kacal. Cristiano Ronaldo bai ci kwallaye 40 har sai da ya kai shekaru 23 a kakar wasan 2017/18 a lokacin yana kungiyar United yaci kwallaye 42. Shi kuma Messi sai da ya kai shekaru 22 kafin yaci kwallaye 41 a kakar wasan 2019/10 a kungiyar shi ta Barcelona. Bayan Haaland yaci kwallo daya...