fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Ethan Mbappe

PSG ta sabunta kwantirakin Mbappe har izuwa shekarar 2024, amma ba Kylian ba

PSG ta sabunta kwantirakin Mbappe har izuwa shekarar 2024, amma ba Kylian ba

Uncategorized
Paris Saint Germain ta sabunta kwantirakin Ethan Mbappe, wato kanin Kylian Mbappe har izuwa shekarar 2024. Ethan dan shekara 15 bai bi tafarkin yayansa ba na zama dan wasan gaba inda yake taka rawar tashi a tsakiya, kuma PSG ta dade tana farautar shi. Ethan ya samu lambar yabo sosai a kasar Faransa inda har wasu ke sa ran cewa zai iya samun nasarori fiye da yayan shi Kylian. Kuma PSG taji dadin sabunta kwantirakin shi saboda Kylian yaki amincewa ya sabunta nashi kwantirakin har yanzu. Babu wata dangantaka tsakanin kwantiraki Kylian da da Ethan amma duk da haka masoyan PSG sunyi farin ciki, bayan da Kylian ya taya kanin nasa murna a Instagram. PSG renew Mbappe's contract until 2024... but not Kylian's Paris Saint-Germain have tied down Ethan Mbappe, Kylian's brother, on a con...