
Yan Bindiga sun kashe mutane 34 a kasar Ethiopia
Yan Bimdiga sun kashe mutane 34 a yammacin kasar Ethiopia.
Kamfanin Dillancin Labaran AFP ya tabbatar da hakan.
https://twitter.com/AFP/status/1327942000662994944?s=19
Yankin da lamarin ya faru na fama da tashin tashina a 'yan kwanakinnan.