
Hoton shugaban kasa buhari jim kadan bayan kammala tattau nawa da tawagar EU
shugaban kasa buhari Kenan jim kadan bayan kammala tattau nawa da tawagar EU
Kamar yadda hadimin shugaban kasa Bashir Ahmad ya sanya a shafinsa na sada zumunci.
https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1250063460215533568?s=20
Idan zaku iya tunawa kunji cewa tarayyar Turai (EU) ta ba Najeriya tallafin Euro miliyan 50 don magance yaduwar cutar coronavirus.
Wanda Mai magana da yawun shugaban kasa Femi Adesina, ya sanar da haka a shafinsa na tweet a ranar Talata.
A cewar kakakin, Sugaban tawagar EU Ketil Karlsen, ya yaba wa Shugaba Muhammadu Buhari game da jawabin da ya yi wa al'ummar kasar a daran jiya, tare da bayyana irrin matakan da kasar ta dauka wajan dakile ya duwar cutar Covid-19.
A ranar Litinin, Buhari ya ba da sanarwar tsawaita dokar hana fita a Legas, O...