fbpx
Friday, June 9
Shadow

Tag: Euro 2020

Kasar Italy ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar Euro bayan ta lallasa Austria daci 2-1

Kasar Italy ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar Euro bayan ta lallasa Austria daci 2-1

Wasanni
Kasar Italy ta kara sa Austria a filin Wembley bayan nasarar data yi a wasannin Group, amma sun tashi wasan ne babu ci a har sai dai aka kara masu lokaci. Federico Chiesa da Matteo Pessina ne suka ciwa Italy kwallaye biyu wanda hakan yasa ta lallasa Austria daci 2-1. Inda ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar Euro tsakanin tada Portugal ko Belgium.   Italy and make the quarter-finals Italy face Austria at Wembley on the back off a perfect run in the group stage. Things didn't go as smoothly for the Azzurri who needed extra time to get past their opponents. Federico Chiesa and Matteo Pessina grabbed the goals for Italy who will now face either Portugal or Belgium in the quarter-finals.
Jadawalin wasannin zagaye na kasashe 16 a gasar Euro 200

Jadawalin wasannin zagaye na kasashe 16 a gasar Euro 200

Wasanni
Ranar sati 26 ga watan yuni Wasan farko: Wales vs Denmark; za'a fara karfe 5 na yamma a Amsterdam Wasa na biyu: Italy vs Austria; za'a fara karfe 8 na yamma a London Ranar lahadi 27 ga watan yuni Wasa na uku : Netherlands vs Czech Republic; za'a fara karfe 5 na yamma a Budapest Wasa na hudu: Belgium vs Portugal; za'a fara karfe 8 na yamma a Seville Litinin 28 ga watan yuni Wasa na biyar : Croatia vs Spain; za'a fara karfe 5 na yamma a Copenhagen Wasa na shida : France vs Switzerland; za'a fara karfe 8 na yamma a Bucharest Talata 29 ga watan yuni Wasa na bakwai: England vs Germany; za'a fara 5 na yamma a London Wasa na takwas : Sweden vs Ukraine; za'a fara kafe 8 na yamma a Glasgow Euro 2020: last 16 fixtures Saturday June 26 Game 1: Wales vs Denmark; K...
Hukumomin kwallan kafar turai a yau zata gudanar da wani taro

Hukumomin kwallan kafar turai a yau zata gudanar da wani taro

Wasanni
An dakatar da gaba daya manyan gasannin lig na kwallon kafa a kasashen nahiyar Turai a makon da ya gabata, a wani al’amari da ya jefa wasan kwallon kafa a cikin wani kalubalen da bai taba fuskanta ba a wannan zamani, kuma bisa ga dukkan alamu, dole ne ma a dau mataki a kan gasannin zakarun nahiyar Turai, wato Champions League da Europa League. Hukumar kwallon kafar Turai a yau Talata za ta gudanar da wani taro na wakilai 55 na hukumomin kwallon kafa na kasashe da kungiyoyi, sannan daga bisani ta gudanar da taron majalisar zartaswarta a shelkwatarta da ke Switzerland. Nahiyar Turai ta kasance tamkar cibiyar wannan annoba ta coronavirus, inda yanzu haka hukumomi suka garkame kofofi a Italiya da Spain, yayin da Faransa ke biye, haka kuma sauran kasashe a nahiyar suke garkame iyakoki do...