
Italiya ta lallasa Ingila daci (3-2) a bugun daga kai sai mai tsaron raga ta lashe kofin gasar Euro bayan sun tashi wasan daci 1-1
Kasar Ingila ta fara jagorancin wasan cikin mintina biyu ta hannun Luke Shaw, kafin daga bisani ta koma baya ta tsare gidanta har saida aka kai minti na 67 Leonardo Bonucci ya ramawa Italiya kwallon.
Yayin da aka tashi daci 1-1 aka kara lokaci har aka kai bugun daga kai sai mai tsaron raga. Inda Italiya ta lashe kofin na gasar Euro karo na farko tun shekarar 1968 kuma golanta Gianluigi Donnarumma ya zama gwarzon wasan.
Bayan daya yi nasarar cire penaritin Jadon Sancho da Bukayo saka wanda ya buga penarit ta karshe a wasan, babayan Marcus Rashford ya barar da tashi daya buga.
England vs. Italy: Italians beat England 1(3-2)1 in Euro 2021 final on penalty kick shootout
England took the lead on a second minute goal by Luke Shaw, Then the Three Lions proceeded to sit back and...