fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Europa League

Amad Diallo yaci kwallo a hari na farko daya kai inda Manchester United da AC Milan suka tashi wasa daci 1-1 a gasar Europa Legue

Amad Diallo yaci kwallo a hari na farko daya kai inda Manchester United da AC Milan suka tashi wasa daci 1-1 a gasar Europa Legue

Wasanni
AC Milan ta mamaye wasan daga farko inda har taci kyakkyawar kwallo ta hannun Franck Kessie wadda aka soke, yayin da shima Harry Maguire ya kusan ciwa United kwallo a wasan duk dai kafin aje hutun rabin lokaci. Amma daga bisani bayan an dawo daga hutun rabin lokacin Amad Diallo yayi nasarar ciwa United kwallo da kai a minti na 50, wadda ta kasance kwallon shi ta farko a hari na farko daya kai tun komawar shi kunhiyar daga Atalanta a farashin yuro miliyan 37. Dan James ya kusan sake ciwa United wata kwallo a wasan bayan daya barar da babbar damar daya samu, yayin da shi kuma Kjaer ya ramawa Milan kwallon da kai wadda tasa aka tashi wasan daci 1-1 gami da wasa na biyu da zasu buga nan 18 ga watan maris. Man Utd 1-1 AC Milan: Simon Kjaer grabs late away goal after Amad Diallo...
Europa League: Leicester 4-0 Braga,Arsenal 4-1 Molde,Lille 3-0 AC Milan: Yayin da Yazici ya taimakawa Lille da kwallaye uku ta lallsa AC Milan

Europa League: Leicester 4-0 Braga,Arsenal 4-1 Molde,Lille 3-0 AC Milan: Yayin da Yazici ya taimakawa Lille da kwallaye uku ta lallsa AC Milan

Wasanni
Tauraron dan wasan Leicester City Kelechi ya taimkawa kungiyar tashi da kwallaye biyu yayin da Praet da Maddison suka zira sauran kwallayen a wasan gasar Europa League da suka lallasa Braga 4-0. Kwallaye hudu da Leicester City tayi nasarar zirawa Braga sun kasance kwllaye mafi yawa da kungiyar taci a tarihin tana gasar Europa League, yayin da Itama Arsenal ta lallasa Molde 4-1 a gasar. Yan wasan Molde Haugen da Sinyan sun yi kuskuren zirawa Arsenal kwallye biyu a wasan tun kafin Nicolas Pepe da Willock su zira nasu kwallayen bayan an dawo daga hutun rabin lokaci. Ita kuwa kuwa kungiyar Ac Milan ta tasha kashi a hannun Lille bayan tauraron dan wasan kungiyar faransan wato Yazici yayi nasarar cin kwallye uku wanda a cikin kwallayen nashi hadda penariti guda daya. Kelech...
An dakatar da gasannin Champions League da Europa

An dakatar da gasannin Champions League da Europa

Wasanni
An dage duka gasannin UEFA, har da wasannin da za a yi a gasannin zakarun Turai na Champions League da Europa ran 17 da 18 ga wannan watan na Maris, saboda barkewar coronavirus. Haka kuma na dakatar da fitar da jadawalin wasannin da za a buga, wanda da za a yi a 20 ga watan Maris. An dage wasannin da za a yi tsakanin Manchester City da Real Madrid, da kuma Juventus da Lyon, da kuma Barcelona da Napoli da kuma tsakanin Bayern Munich da Chelsea a gasar Champions League a makon gobe. An soke wasannin Manchester United da Wolves da Rangers a gasar Europa kamar yadda suka wallafa a shafinsu na Twitter.