fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: FAAN

An zargi jami’in DSS da fallawa ma’aikacin FAAN mari a filin jirgin Abuja

An zargi jami’in DSS da fallawa ma’aikacin FAAN mari a filin jirgin Abuja

Uncategorized
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama a Najeriya ta zargi shugaban 'yan sandan DSS da cin zarafin wani ma'aikacin hukumar a filin jirgin sama na Abuja. Federal Airports Authority of Nigeria (FAAN) Safiyanu Abba, shugaban DSS na filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe, ya mari wani ma'aikacin hukumar saboda ya ankarar da shi bayan ya karya dokar hukumar. Lamarin ya faru ne ranar Juma'a 17 ga watan Yuli, in ji hukumar, sannan Safiyanu ya sake karya dokar tsaro ta filin jirgin saboda ya bayar da umarnin a lalube wani matafiyi. BBC ba ta ji ta bakin Safiyanu Abba ba game da lamarin amma hukumar ta ce ta kai ƙararsa, duk da cewa ba ta bayyana inda ta kai ƙarar ba. "Hukumar FAAN ta yi Allah-wadai da wannan ɗabi'a ta karya doka da kawo cikas ga tsarin tsaro a filin jirgin," in ...
Ban karya dokar Coronavirus/COVID-19 ba>>Tsohon Gwamnan Zamfara, Yari ya karyata FAAN

Ban karya dokar Coronavirus/COVID-19 ba>>Tsohon Gwamnan Zamfara, Yari ya karyata FAAN

Siyasa
Tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya karyata zargin da hukumar kula da filayen jiragen saman Najeriya, FAAN ta mai na cewa ya ci zarafin daya daga cikin ma'aikatanta sannan kuma ya karya dokar Coronavirus/COVID-19.   Da yake mayar da Martani ta bakin me magana da yawunsa, Mayowa Oluwabiyi yace ba gaskiya bane, be karya kowace dokar Coronavirus/COVID-19 ba a filin jirgin Kano ba. FAAN ta zargi Yari da kin yadda a gwada zafin jikinshi inda yace shi babban Mutum ne(Mutum na Musamman).   Saidai yace yana neman FAAN ta janye wannan zargi data masa sannan kuma ta bashi hakuri.