fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Fabinho

Barayi sun shiga gidan dan wasan Liverpool, Fabinho yayin da suke bikin lashe kofin Premier League

Barayi sun shiga gidan dan wasan Liverpool, Fabinho yayin da suke bikin lashe kofin Premier League

Wasanni
Barayi sun shiga cikin gidan dan wasan Liverpool Fabinho wanda ya kasance dan kasar Brazil tsakanin karfe uku na yammacin ranar laraba 22 ga watan yuli zuwa karfe 4 na safiyar ranar alhamis 23 ga watan yulin. Yan sandan garin Merseyside sun sanar cewa barayin sun saci kayan alatu a gidan dan wasan tare da Motar Audi RS6 yayin da suke gunadar da aika-aikar tasu a Formby. Kuma daga baya anga motar a yankin Wigan. Fabinho bai san komai gami da lamarin ba har saida ya koma gida bayan sun ba Chelsea kashi a filin su har 5-3 kuma suka daga kofin gasar premier league karo na farko tun bayan shekaru 30 da suka gabata, tsohon tauraron Kungiyar Sir Kenny Dalglish shine ya gabatar masu da kofin. Wani jami'in dan sandan garin Merseyside yace an kira ofishin su da safiyar ranar alhamis 23 ga w...