fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Fabio Paratici

Tottenham ta tabbatar da Fabio Paratici a matsayin sabon darektan wasannin ta

Tottenham ta tabbatar da Fabio Paratici a matsayin sabon darektan wasannin ta

Wasanni
Paratici ya koma Tottenham ne bayan shekaru 11 a Juventus inda ya lashe kofuna a kungiyar data mamaye babbar gasar kasar Italiya ta Serie A. Fabio Paratici ba zai farawa Tottenham aiki ba sai daya ga watan yuli, kuma shima yana taya Tottenham neman sabon koci inda ya bayyana tsohon kocin Roma Paulo Foneseca a matsayin zabin shi na farko. Sky Italia sun ruwaito cewa Tottenham zata yiwa kocin Portugal din kwantirakin shekaru uku ne, amma har yanzu babu wata yarjejeniya a tsakanin su. A baya Tottenham ta fara ganawa da Antonio Conte wanda ya taimakawa Inter Milan ta lashe kofin Serie A, domin ya zamo sabon kocinta amma a karshe suka samu sabani. Tottenham confirm Fabio Paratici as managing director of football The Italian recently left a similar position at Juventus after a tro...