
Bidiyo:Yanda wani ya lakadawa wata mata na jaki saboda gaddamar cire kudi a ATM
Wannan Bidiyon ya dauki hankula a shafukan sada zumunta saboda yanda ya nuna wasu mutane dake fada akan wa zai rika cire kudi a Na'urar ATM.
An samu Rikicinne tsakanin wata Mata da wani Namiji inda yace mata idan ta sake ta taba na'urar ATM din zata gane bata da wayau.
Rahoton yace matar ta taba inda si kuma ya bita da duka, daga baya dai jami'an bankin sjn shiga Lamarin.
https://www.youtube.com/watch?v=zrn7LCTDEsM