fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Fafaroma Francis

Ashe dai zan shiga Aljanna>>Matar nan da Shafin Fafaroma yayi Liking din hotonta tsirara-tsirara ta fada

Ashe dai zan shiga Aljanna>>Matar nan da Shafin Fafaroma yayi Liking din hotonta tsirara-tsirara ta fada

Uncategorized
Matarnan 'yar kasar Brazil da Shafin Fafaroma na Instagram yayi Liking hotonta, Natalia Garibotto ta bayuana cewa ta kama hanyar zuwa Vatican,  watau fadar Fafaroma.   Ta bayyana cewa a karshe dai zata shiga Aljanna.   Ta yi wannan maganane cikin Raha bayan Liking hoton nata wanda ya jawo cece-kuce sosai. Saidai tuni shafin na Fafaroma yayi Unlike din hoton nata sannan kuma fadar Vatican ta sanar da cewa zaa yi bincike kan lamarin.