
Ku daina nuna kabilanci>>Fafaroma ya gayawa Kiristocin Najeriya
Shugaba Cocin Katolika, Fafaroma Francis ya nemi Kiristocin Najeriya da su daina Nuna Bangaranci inda ya nemi su rika nuna kyakkyawar halayya.
Yana martanine ga wasu coci a Najeriya da suka nuna rashin amincewa da baiwa Peter Okpalaeke mukamin Bishop saboda kabularsa, inda yace ya kamata su rika koyi da halin Annabi Isa(AS) wajan nuna soyayya ga kowa.
“While we acknowledge that the creation of the new diocese was necessitated as a result of the remarkable numerical growth of Awka Diocese in Anambra, we cannot remain silent about another fact, a non-positive fact that preceded the appointment of the first Bishop of Ekwulobia.