fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Fami Adesina

PDP ta yi Amfani da zanga-zangar SARS dan samun nasara a 2023>>Femi Adesina

PDP ta yi Amfani da zanga-zangar SARS dan samun nasara a 2023>>Femi Adesina

Siyasa
Kakakin shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana cewa zanga-zangar SARS tana kan ka'ida kamin su bari wasu bata gari su yi amfani da zanga-zangar wajan tada hankula.   Yace ta yaya za'a rika kashe mutane da lalata dukiya kuma ace zaman lafiya ake so? Yace ko kadan hakan bai dace ba. Yace itama PDP ta yi amfani da zanga-zangar wajan ganin ta gyarawa kanta hanyar cin zaben shekarar 2023, bayan data sha kaye sau 2 a shekarun 2015 da 2019.   Those beaten black and blue in 2015 and 2019 elections also crept in, and asked for pound of flesh, while also plotting for a return to power in 2023. The venom, which peaceful protests eventually became, can only be summed up by one word. Hatred. How can you begin to club people to death, in different parts of the country? Ho...