fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: fani kayode

Siyasar Duniya: Ana amfani ne da cutar Coronavirus domin kawar da Trump akan mulki>>> Fani Kayode

Siyasar Duniya: Ana amfani ne da cutar Coronavirus domin kawar da Trump akan mulki>>> Fani Kayode

Siyasa
Fani Kayode, Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama ya zargi masu kin jinin gwamnatin shugaban Amurka Trump na fakewa da cutar Corona virus wajan kawo wa shugaban Amurka nakaso a zaben da kasar zata gudanar a nan gaba. A cewar Kayode "Suna neman yin hakan ne ta hanyar jawo koma bayan tattalin arziki da lalacewar tattalin arzikin Amurka da duniya. "Sannan kuma suna so mutane da yawa a Amurka su mutu daga cutar coronavirus daga baya sai su ɗora laifi akan Trump. Dukkuwa da kokarin da suke wajan ganin sun tade shi, na samu wani sarri akan su baza suyi nasaraba, kuma Trump shine wanda zai lashe zaban sa koda basu so ba, injishi. Koda A jiya saida Tsohon Ministan Sufuri ya soki shugaban kasa Buhari da nufin sun gaji da kallan kyawawan hotonan Shugaban kasa, inda ya bayyana cewa d...