fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Farashin Danyen Mai

Duk wani farashin mai sama da Naira 70 zaluntar ‘yan Najeriyane>>PDP

Duk wani farashin mai sama da Naira 70 zaluntar ‘yan Najeriyane>>PDP

Siyasa
Jam'iyyar Adawa ta PDP ta yi fatali da kara rage farashin mai da gwamnatin tarayya ta yi zuwa 121.5 inda tace duk wani farashin da ya wuce Naira 70 akan kowace litar Man fetur zalintar 'yan Najeriya ne kawai.   PDP ta bayyana hakane ta bakin sakataren watsa labaranta,Kola Ologbondiyan inda yace wannan rage farashin hanyace kawai ta ci gaba da zalintar 'yan Najeriya dan haka sun yi fatali dashi. Yace suna kira ga gwamnatin APC ta rage farashin zuwa Naira 70 sannan kuma ta bayyanawa 'yan Najeriya yanda aka yi da sauran kudin da aka samu daga garesu ta hanyar sayar musu fetur din da tsada.   PDP ta kuma baiwa Majakusa Shawarar cewa ta yi amfani da ikonta wajan ganin ba'a cutar da 'yan Najeriya kan wannan lamari ba.