fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Farashin Man Fetur

Bai kamata ana sayar da man fetur sama da Naira 70 ba a Najeriya>>PDP

Bai kamata ana sayar da man fetur sama da Naira 70 ba a Najeriya>>PDP

Siyasa
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa bai kamata ana sayar da man fetur sama da Naira 70 akan kowace Lita a Najeriya.   Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ne ya bayyana haka inda yace duk wani yunkurin kara farashin mai a yanzu, zai kara gurgunta tattalin arzikin kasar ne.   Hukumar dake kula da kayyade farashin Man fetur din, PPPRA ta bayyana yanda za'a fara larin kudin man tsakanin 209 zuwa 212, amma bayan da 'yan Najeriya suka nuna fushinsu, ta janye wannan magana.   With an honest and transparent administration of our national production capacity and potentialities, domestic price of fuel should not exceed N70 per litre”, the opposition stated. National Publicity Secretary, Mr. Kola Ologbondiyan, said any contemplation to increase price would worsen economic con...