fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Farfesa Hafiz Abubakar

Ya kamata a rage Albashin gwamnoni, Ministoci da ‘yan Majalisu>>Tsohon Mataimakin gwamnan Kano, farfesa Hafiz Abubakar

Ya kamata a rage Albashin gwamnoni, Ministoci da ‘yan Majalisu>>Tsohon Mataimakin gwamnan Kano, farfesa Hafiz Abubakar

Siyasa
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar ya nuna goyon bayansa ga kiraye-kirayen da matasa suka yi na a rage Albashin 'yan Majalisu da gwamnoni da Minitoci.   Da aka mai tambaya a hirar da yayi ds TheNation kan ko yaya yake kallon bukatar da Matasan suka yi na a rage albashin wasu masu rike da mukaman Siyasa? Yace yana goyon bayan hakan kuma akwai bukatar gwamnati ta gaggauta duba Albashin manyan jami'an gwamnatin domin akwai tazara mai yawa.   Ya kuma nuna goyon bayansa ga zanga-zangar SARS wadda yace kundin tsarin Mulki ne ya baiwa masu zanga-zangar damar yinta amma yace da ta koma rikici dolene a dauki mataki. Ya kuma yi kira ga wanda suka shiryata da su hakura.   The youths are calling for a review of the salaries of top publi...