fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Farfesa Wole Soyinka

Duk sanda na hadu da Donald Trump sai na falla masa mari irin na ‘yan Najeriya>>Farfesa Wole Soyinka

Duk sanda na hadu da Donald Trump sai na falla masa mari irin na ‘yan Najeriya>>Farfesa Wole Soyinka

Siyasa, Uncategorized
Shahararren marubucin Najeriya, Farfesa Wole Soyinka ya bayyana cewa, duk sanda ya hadu da Donald Trump sai ya mareshi.   Ya bayyana hakane a hirar da jaridar Guardian suka yi dashi. Saidai ya fadi hakanne cikin raha.   Yana martanine ga tambayar da aka masa na lalata Visar sa ta shiga kasar Amurka da yayi, inda aka ce shin ya daina zuwa kasar Amurka kenan?   Soyinka yace be daina zuwa kasar Amurka ba, dalilin Mulkin Donald Trump ne yasa ransa ya baci kuma duk inda ya ganshi sai ya masa mari irin na 'yan Najeriya.   Look, all over the world, the American flag has been burnt routinely by protesting people; so, when Nigerians were pissing on their pants because I said I will cut off my green card, I just felt sorry for this nation because we see it...
An zargi Fulani Makiyaya da shiga gidan Farfesa Wole Soyinka amma daga baya an gano cewa ashe yarbawane

An zargi Fulani Makiyaya da shiga gidan Farfesa Wole Soyinka amma daga baya an gano cewa ashe yarbawane

Tsaro
A jiyane dai aka rika yada jita-jita cewa Fulani makiyaya sun kutsa cikin gidan Farfesa Wole Soyinka.  Saidai daga baya an musanta wanan zargi.   Amma kungiyar kare hakkin Musulmai ta MURIC ta bayyana cewa bafa Fulanine suka shiga gidan na Soyinka ba, Wani Bayerabene.   A sanarwar da kungiyar ta fitar ta bakin shugaban ta, Farfesa Ishaq Akintola ta bayyana cewa, an zargi Fulani daga Arewa da shiga gidan Soyinka amma maganar Gaskiya itace ba Fulani bane, Bayerabene me suna Kazeem Sorinola.
Ka fito ka yi magana kar Fulani su jawo mana yakin basasa>>Farfesa Wole Soyinka ga Shugaba Buhari

Ka fito ka yi magana kar Fulani su jawo mana yakin basasa>>Farfesa Wole Soyinka ga Shugaba Buhari

Uncategorized
Farfesa Wole Soyinka ya jawo hankalin shugaban kasa, Muhammadu Buhari da cewa ya fito yayi Magana saboda kada Fulani Makiyaya su haddasa wani yakin Basasa.   Soyinka ya bayyana hakane a ganawarsa da BBC Pidgin inda yace idan aka jira sai gwamnati ta dauki mataki akan lamarin to zasu zama bayi a kasarsu wanda watakila ma hakan ya fara faruwa.   Ya kuma bayyana cewa, shi kanshi Fulani Makiyaya sun kaiwa gidansa Hari. If we continue to wait for the resolution to be centrally handled, we are all going to become, if not already, slaves in our land”, he said. He said the situation is simply intolerable and unacceptable.   “We are here not just to live, but live in dignity. Right now our dignity is being rubbished”, he said. Soyinka who lives in Abeok...
Ba fa zaka yi nasara akan Boko Haram kana zaune a Aso rock ba>>Soyinka ya gayawa Shugaba Buhari

Ba fa zaka yi nasara akan Boko Haram kana zaune a Aso rock ba>>Soyinka ya gayawa Shugaba Buhari

Siyasa
Farfesa Wole Soyinka ya gayawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa sai fa ya tashi tsaye akan yaki ds Boko Haram idan yana so yayi nasarar gamawa da kungiyar.   Farfesa Soyinka ya bayyana cewa yana farin ciki da ganin yanda manyan Arewa suka fara fita suna magana akan 'yan Bindigar.   Yace dolene sai an tashi tsaye akansu saboda yanzu haka sun kwace iko da Najeriya. “There are those on whose shoulders must be placed the primary responsibility and that include some former Heads of State who refused to see the inevitability of what we are going through right now. “I am very glad that the northern elite are now speaking up, boldly and practically, (and are also) now taking measures which they should have taken years ago. They’ve moved beyond the unbelievable p...
Babu Shugaba a Najeriya>>Farfesa Wole Soyinka

Babu Shugaba a Najeriya>>Farfesa Wole Soyinka

Siyasa
Shahararren Masani kuma Marubuci, Farfesa Wole Soyin ya bayyana cewa wasu lokutan sai mutum ya rika tunanin an ya akwai shugaba a Najeriya kuwa?   Ya bayyana hakane a wajan kaddamar da wani sabon littafinsa da ya wallafa. Farfesa Soyinka yace shi dai a iya saninsa da Najeriya, wannan shekarar ta 2020 ce mafi muni.   Yace ba wai dan annobar cutar Coronavirus/COVID-19 ba, yace wannan ta faru a Duk fadin Duniya, yace amma wane mataki hukumomi suka dauka akai?   Yace yanayi ya kai a Najeriya mutum bashi da tabbacin cewa idan ya fita zai kai inda yake son kaiwa Lafiya. “With the turbulence that characterises year 2020, and as activities wind down, the mood has been repugnant and very negative. I don’t want to sound pessimistic but this is one of the most ...
Kisan da aka yiwa masu zanga-zangar SARS ya nuna cewa an koma zamanin Abacha>>Farfesa Wole Soyinka

Kisan da aka yiwa masu zanga-zangar SARS ya nuna cewa an koma zamanin Abacha>>Farfesa Wole Soyinka

Siyasa, Uncategorized
Farfesa Wole Soyinka ya bayyana cewa kisan da akawa mutane a Lekki Toll Gate dake Legas na nuni da cewa an koma zamanin Abacha.   Ya bayyana hakane a sanarwar da ya fitar a yau. Soyinka ya bayyana cewa abinda ya faru din da wuya a gyarashi kuma mutane na zasu manta ba. Yace ya kamata gwamnati tasan cewa a yanzu sojoji sun maye gurbin SARS.   Yace a iya bincikensa Gwamnan Legas, Babajide Sonwo Olu bashi yasa aka kai sojoji Lekki Toll Gate ba sannan kuma bai yi korafin cewa ana karya doka da oda ba. Ya bayyana jajantawa wanda lamarin ya rutsa dasu inda yace yana fatan gwamnati zata bada tabbacin cewa hakan ba zai sake faruwa ba sannan kuma a yi sulhu.   “It is absolutely essential to let this government know that the Army has now replaced SARS in the d...
Ba Buharine ke mulki ba>>Farfesa Wole Soyinka

Ba Buharine ke mulki ba>>Farfesa Wole Soyinka

Siyasa
Shahararren marubucinnan, Farfesa Wole Soyinya ya bayyana cewa ba shugaba Buhari ne ke jan ragamar kasarnan a fadarshi dake Aso Rock ba.   Soyinka yai wannan maganane a gidan talabijin din PlusTV jiya,Alhamis. Yana martanine akan budaddiyar wasikar da tsohon gwamnan soja na Kaduna,Majo Dangiwa Umar me Ritaya ya aikewa shugaba Buhari inda ya zargi shugaban da fifita Arewa akan kudu wajan bada mukamai. Dangiwa Umar a budaddiyar wasikar ya jawo hankalin shugaba Buhari ya daina nunawa Kiristoci da 'yan kudu banbanci a gwamnatinsa, kamar yanda hutudole ya samo.   Wole Soyinya yace dama ya fada a baya ai cewa ba shugaba Buharine ke jan ragamar Al'amura a fadarshi ta Aso Rock ba. Yace ya kwashe lokaci me tsawo yana bibiyar al'amuran gwamnatin inda ya lura cewa babu wa...