fbpx
Friday, February 26
Shadow

Tag: Farida Mustapha

‘Yar Najeriya, Farida Mustapha da ta samu maki mafi kyawu a jami’ar kasar Rasha

‘Yar Najeriya, Farida Mustapha da ta samu maki mafi kyawu a jami’ar kasar Rasha

Uncategorized
Farida Mustapha,  'yar Najeriya da ta je karatu jami'ar kasar Rasha, ta kammala da maki mafi kyawu na 5.0 CGPA.   Ta kammala karatun digirinta daga jami'ar Kuban State University of Technology,  Rasha a tsangayar Kimiyyar Man Fetur.   A hirarta da Punch ta bayyana cewa tana aji na 2 a jami'ar ABU Zaria ta ga tallar daukar nauyin karatu zuwa kasar waje kuma ta nema. Cikin ikon Allah sai ta Samu amma sai gashi ya fito a matsayin karatun Injiniyan man fetur ce zata yi, maimakon karatun likita da take son yi.   Tace an sha dambarwa, dan kuwa mahaifinta ya ce ba zata je ba, hakanan yayanta ma yace ba zata je ba saboda ba karatun likita bane. Saidai mahaifiyarta ta bata goyon baya.   Tace daga karshe dai bayan data yi bincike aka bayyana mata cewa zata...