fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Fasahar Sadarwa

Hotuna: Ministan sadarwa Dakta Isa Ali Fantami a lokacin da yake ganawa da Bankin Duniya, Gwamnonin Najeriya ta Kwamfuta

Hotuna: Ministan sadarwa Dakta Isa Ali Fantami a lokacin da yake ganawa da Bankin Duniya, Gwamnonin Najeriya ta Kwamfuta

Siyasa
Ministan sadarwa Dakata Isah Aliyu Fantami a waddanan hotunan a yayin da yake ganawa da bankin duniya ta hanyar kwamfuta da fasahar zamani.   Ganawar tasu ta kasancene kan rawar da Fasahar Zamani zata taka wajan yakar annobar cutar Coronavirus/COVID-19 .   https://twitter.com/FMoCDENigeria/status/1248246883937484805?s=19 Ministan dai ya jima yana jawo hankali kan amfani da fasahar zamani wajan ganawa musamman a lokacinnan da ake fama da cutar Coronavirus/COVID-19.   Ministan ya kuma gana da kungiyar gwamnoni inda itama ganawar ta kasance ta kwamfuta wadda suka tattauna yanda za'a yi amfani da fasahar zamani wajan gano ainahin masu bukatar agajin gwamnatin tarayya dan a basu tallafin kyautata Rayuwarsu.   Ministan ya kuma jawo hankalin gwam...