
Ina goyon bayan Masu zanga-zangar SARS >>Fasto Adeboye
Fasto Enoch Adeboye na cocin RCCG ya bayyana goyon bayansa ga zanga-zangar SARS da matasa ke yi a fadain Najeriya.
A wani sako da ya fitar ta shafinsa na sada zumunta, Fasto Adeboye yace Mata da maza ba zasu yi rayuwar da ta kamata ba idan basu kasance a raye ba. Ina goyon bayan tashi tsayen da matasa suka yi a zanga-zangar lumana.
“Our daughters will not be able to prophesy and young men will not see visions if we don’t keep them alive. I support the youths in this peaceful protest as they “speak up” to #EndPoliceBrutality #EndSARS #ENDSWAT.”