fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Fasto Elijah Ayodele

Idan Buhari bai Sauke shuwagabannin hukumomin tsaro ba zasu durkusar da Najeriya, APC zata wargaje>>Fasto Ayodele

Idan Buhari bai Sauke shuwagabannin hukumomin tsaro ba zasu durkusar da Najeriya, APC zata wargaje>>Fasto Ayodele

Uncategorized
Fasto Elija Ayodele na cocin INRI Evangelcal Spiritual ya gargadin gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu da cewa idan bai yi hankali ba ba zai sake komawa kujerarsa ta gwamna ba.   Ya bayyana cewa akwai wani shiri da ake na kayar da gwamnan a zaben fidda gwani na jam'iyyar APC dan haka sai ya dage da Addu'a. Faston ya kuma ce jam'iyyar APC zata wargaje nan da shekarar 2023 muddin basu dage da Addua ba.   Ya kuma ce idan shugaba Buhari bai canja shuwagabannin hukumomin tsaro ba to Tsaron Najeriya zai durkushe ta yanda za a yi ta satar Mutane da kuma kashe-kashen.