fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Fasto Omale

Bidiyo: Ban taimakawa Magu yin satar Kudi ba, Kuma bashi kadai ne musulmin dake zuwa cocina ba>>Pastor Omale

Bidiyo: Ban taimakawa Magu yin satar Kudi ba, Kuma bashi kadai ne musulmin dake zuwa cocina ba>>Pastor Omale

Siyasa
Fasto Dr. Emmanuel Omale da aka zarga da taimakawa mukaddashin shugaban EFCC, Ibrahim Magu wajan satar Kudi ya fito yayi Magana.   A wani Bidiyo da ya saka a shafinshi na sada zumuntar YouTube,  Fasto Omale ya bayyana cewa, karya ake masa. Saidai yace akwai Musulmai da dama dake zuwa cocinsa da wanda basu da addini dama kowa da kowa. https://m.youtube.com/watch?v=IY9-ArtCynA Yace Magu bashi kadai bane musulmin dake zuwa cocinsa ba.