fbpx
Sunday, March 26
Shadow

Tag: Fasto

Bidiyon abinda Wani Fasto yawa wata budurwa da ta yi shigar Banza ya dauki hankula sosai

Bidiyon abinda Wani Fasto yawa wata budurwa da ta yi shigar Banza ya dauki hankula sosai

Uncategorized
Wata Budurwa da ta yi shigar Banza ta gamu da Wani Fasto kuma abinda ya mata kowa bai yi tsammani ba.   Budurwar tana tafiya da Kawarta ne sanye da dan kamfai da rigar Mama sai kuma Riga da ta rufe jikinta me shara-shara.   Fastan ko da ganinta sai ya fara mata Addu'a yayin da ita kuma take neman guduwa, wani dake daukar Bidiyon ta nemi ya dena amma ya ki denawa, ta rika gayawa Faston cewa yana kunyatar da ita, bata son abinda yake, amma shima ya ki denawa. A karshe dai ya durkusar da ita ya mata addu'a inda yace mata zata samu Mijin aure. Ya kuma bata kudi yace ta je ta sayi kayan sawa. https://twitter.com/OpulenceZamani/status/1375500749132722183?s=19   https://twitter.com/OpulenceZamani/status/1375556229070786562?s=19   Wannan lamari...
Bidiyo: Yanda aka wa Fasto Tsirara bayan kamashi da yiwa ‘ya’yansa mata Fyade

Bidiyo: Yanda aka wa Fasto Tsirara bayan kamashi da yiwa ‘ya’yansa mata Fyade

Uncategorized
'Yan bijilante sun yiwa wani Fasto da suka kama yana lalata da 'ya'yansa mata tsirata kuma aka zaneshi a gaban dansa da matarsa.   Lamarin ya farune a karamar hukumar Etche dake jihar Rivers, Kamar yanda Punchng ta ruwaito. Muna tuni faston ya amince da laifin da ya aikata.   Dan faston ne da kansa ya kai kararsa bayan da mahaifiyarsu ta rika rufawa mijin nata Asiri. Faston fai ya bayyana cewa aikin shedanne. Yace mahaifiyarsa tace kada ya auri matarsa amma yayi kunnen kashi ya aureta.   Yace shine ta tsine masa wannan abun ya sameshi. Ya bayyana sunan cocinsa da Chuwuta. Kakakin 'Yansandan jihar,  Nnamdi Omoni ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace bai kamata abinda 'yan Bijilante din suka yi ba kuma za'a kama dukansu dan hukunci. A spokesman ...
Hotuna: Yanda aka kama Fasto da Dan kamfai din mata

Hotuna: Yanda aka kama Fasto da Dan kamfai din mata

Uncategorized
An kama wani mutum da ake zargin matsafine amma ya kira kansa da Fasto da dan kamfai din mata da hotunan wasu 'yan Mata.   An kama mutumin, a Imiringi, Karamar hukumar Ogbia dake jihar Bayelsa, cikin abubuwan da aka kama a jakarsa hadda Baibul. A middle aged man from Edo State who has been posing as a Pastor was caught this morning in Imiringi, Ogbia LGA, Bayelsa state in Possession Female pants, laminated pictures of young girls, a big Bibul and other stuffs in his bag.
Bidiyon yanda Wani Fasto yasa mata suka rika cire dan kamfai dinsu dan ya sa musu karama coci

Bidiyon yanda Wani Fasto yasa mata suka rika cire dan kamfai dinsu dan ya sa musu karama coci

Siyasa
Bidiyon wani fasto ya watsu sosai a kakafen sada zumunta inda aka ga yana saka mata su cire dan kamfai dinsu yana aske musu gashin gaba.   Ya bayyana cewa zai sa musu karama ne kamar yanda bayanai suka samu.   Matan dai na neman karama ne dan warware matsalolin rayuwa da kuma biyan bukata. Lamarin ya farune a wata cocin kasar Ghana.     https://twitter.com/KamoMarven/status/1315602580639232001?s=19   https://twitter.com/KamoMarven/status/1315603994941759488?s=19   A pastor from Ghana asks his female congregates to take off their undies and let him bath their Vargina's with the blood of Jesus.   Another narration: A video which has gone viral after being shared on social media showed a Pastor asking fem...
An kama wani fasto da yayi lalata da mata 2 a cikin coci

An kama wani fasto da yayi lalata da mata 2 a cikin coci

Uncategorized
Jami'an tsaro a Louisiana dake kasar Amurka sun kama wani Fasto da yayi lalata da mata 2 a cikin coci.   An kama Fastonne saboda yayi lalatar a bainar jama'a ba tare da sirrantawa ba, wasu dake wucewa ta kofar cocinne suka lura da abinda ke faruwa inda suka kyankyasawa jami'an taro. Mutumin me suna Rev. Travis Clark an kamashi tare da wasu mata dake aikin fina-finan batsa, Mindy Dixon da Melissan Cheng.   Akwai yiyuwar zasu iya fuskantar hukuncin daurin shekaru 3 a gidan yari inda aka samesu da laifi. Tuni aka gayyato wani babban fasto dan ya tsarkake cocin a ci gaba da amfani da ita sannan aka nada wani faston ya mayeshi.   The story of a Catholic Priest, that was caught having sex with two ladies has of course buzzed the internet and had left conc...
Sau uku mahaifina na yi min ciki>>Diyar fasto

Sau uku mahaifina na yi min ciki>>Diyar fasto

Uncategorized
 Wata mata ta zargi mahaifinta da saduwa da ita har ta dauki ciki sau uku kafin ta yi kaura daga gidansa ta nemi mafaka a wajen kungiyoyin kare hakkin mata da yara.   Matar ta ce mahaifin nata wanda fasto ne a cocin CAC, ya fara lalata da ita ne tun a shekarar 2015 a lokacin tana da shekaru 19 a duniya, bayan rasuwar mahaifiyarta.   Kakakin ‘yan sandan jihar Ogun Abimbola Oyeyemi ya ce, “Faston ya amsa laifinsa, ya ce duk abin da yarinyar ta fada gaskiya ne”, kuma za gurfanar da shi bayan kammala bincike.   Matar ta ce baban nata ya yi mata ciki sau uku, yana kuma kai ta wajen wata nas da ke zubar da cikin a duk lokacin da ta dauki ciki.   Ta ce bayan ya zubar mata da cikin a karo na uku ne ta fara yin tsarin hana daukar ciki.   Daga b...