fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Fatalawa

Hotunan wata Fatalwa hadda Kaho akanta da ta Firgita wata Tsohuwa

Hotunan wata Fatalwa hadda Kaho akanta da ta Firgita wata Tsohuwa

Uncategorized
Wata tsohuwa ta firgita da ganin Fatalwa da ke zuwa da dare kan jikokinta.   Tsohuwar me suna Tory Mackenzie ta samu daga jikarta na kukan cewa tana ganin wani abu me ban tsoro yana zo mata da dare kuma yana da kaho.   Dalilin hakane sai ta kafa kyamarori a dakin, aikuwa kwana biyu bayan hakan, data duba sai ga wannan Halitta ta gani. Tace halittar na da Kaho.   Ta saka hotunan a shafinta na Facebook inda take neman shawarar yanda zata yi maganin wannan Fatalwa, tace a baya ta rika yin hayaki da sauran wasu abubuwa dan ta koreta amma ta ki. Wasu dai sun bata shawarar cewa ta sayar da gidan saboda ta huta.   Wasu kuwa cewa suka yi karya take. Amma ta caccakesu inda tace ita bata da ilimin da zata iya hada hoton siddabaru ta shafukan sada zumunta b...