fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Fati Ladan

Kayatattun hotunan yanda Mijin tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Ladan ya tayata Murnar zagayowar ranar haihuwarta

Kayatattun hotunan yanda Mijin tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Ladan ya tayata Murnar zagayowar ranar haihuwarta

Nishaɗi
Mijin Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Ladan, Watau Shettima Yerima ya tayata Murnar zagayowar ranar haihuwarta.   Ya saka a shafinsa na sada zumunta hotunan su na soyayya inda ya taya matar tashi murnar.   Fati ta Yanka kek da aka mata na musamman domin wannan rana inda kuma 'yan uwa da abokan arziki suka tayata Murna.
Tsohuwar Jarumar Finafina Hausa, Fati Ladan Ta Tallafa Wa Mata, Marayu Da Marasa Galihu

Tsohuwar Jarumar Finafina Hausa, Fati Ladan Ta Tallafa Wa Mata, Marayu Da Marasa Galihu

Wasanni
A yau ne 6 ga watan Mayu, 2020, wanda ya yi daidai da 13 ga watan Ramadan, tsohuwar 'yar wasan Hausa, wato Fati Ladan wadda mata ce ga Yerima Shettima, shugaban kungiyar Arewa Youth Consultative Forum, ta yi rabon tallafin kudi a Hayin Danmani dake cikin garin Kaduna, ga mata marasu karfi da tsoffi da kuma marayu.     A Jawabin ta a wajen rabon tace tayi ne dan ganin halin da al'umma suka shiga na rashin kudi ga matsalar da kasa take ciki na cutar Corona virus da ya dakatar da kusan kowanr harkoki na yau da kullum, inda hatta neman abinci wasu ba sa samun damar da za su fita don neman abinda za su ciyar da iyalansu.   Hajiya Fati Ladan, ta kara da jan hankalin ilahirin mahalarta taron da ma sauran jama'a baki daya cewa tabbas wannan cuta ta corona viru...