fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Fati Washa Kannywood

Allah ya Shiryeki: Bidiyon Fati Washa da ya jawo cece-kuce

Allah ya Shiryeki: Bidiyon Fati Washa da ya jawo cece-kuce

Nishaɗi, Uncategorized
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan bidiyon da ta saka a shafinta na Sada zumunta kuma ya dauki hankulan masoyanta sosai.   Yayin da wasu ke yabawa sa Bidiyon, Wasu kuwa sun bayyana rashin jin dadin ganinsa.   Wani ya gayawa Washa cewa, "Allah ya Shirya", Wani Kuwa cewa yayi "Allah ya baki Miji na Gari". Wani kuwa ce mata yayi a Abi Duniya a hankali.   Kalli Bidiyon a kasa.