fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: fati washa

Kayatattun hotunan taurarin Fina-finan Hausa dake kasashen waje suna shakatawa

Kayatattun hotunan taurarin Fina-finan Hausa dake kasashen waje suna shakatawa

Nishaɗi
Taurarin fina-finan Hausa da dama yancin su mata suna kasashen waje daban-daban suna shakatawa.   Ga wasu daga cikinsu kamar haka:   Nafisa Abdullahi: Ta shahara wajan yawo kasashen Duniya dan Bude Ido. Zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 ya sa ta dawo gida Najeriya saboda yanda aka kulle kasashen Duniya.   Saidai yanzu Nafisa ta sanar da ci gaba da shakatawartata. Nafisa ta Shilla Dubai inda ta saki wasu sabbin Hotunan da aka ganta akan wata BalamBalam me tashi sama.   https://www.instagram.com/p/CJc_oKSArOk/?igshid=1i3uqoywz6ezn   https://www.instagram.com/p/CJdJlRhgqwE/?igshid=10zv3w7au5enl Hadiza Gabon da Fati Washa:   Taurarin fina-finan Hausa,  Hadiza Gabon da abokiyar aikinta, Fati Washa suma sun shilla Zuwa Dub...
Bidiyo: Saurayi na yace min ni ya fi so>>Fati Washa

Bidiyo: Saurayi na yace min ni ya fi so>>Fati Washa

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Washa ta bayyana cewa, Saurayinta ya bayyana mata cewa itace ya fi so.   Fati ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta bayan saka wani Bidiyo inda ta bayyanawa masoyanta kwalliyar juma'arta sannan kuma ta musu barka da Juma'a.   https://www.instagram.com/p/CI8lSxoAKKI/?igshid=uqceevxucl1o    
Fati Washa Ta nuna Kaduwa sosai da ganin wadannan hotunan da Rahama Sadau ta Dauka babu Rigar mama

Fati Washa Ta nuna Kaduwa sosai da ganin wadannan hotunan da Rahama Sadau ta Dauka babu Rigar mama

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta dauki hankula a shafukan sada zumunta bayan data saka wasu hotuna da ta dauka babi rigar mama, gadon bayanta a waje.   Ga dukkan alamu Ita da Abokiyar aikinta, Fati Washa sun yi magana akan dora hotunan a shafukanta na sada zumunta, kamin ta dorasu din.   Alamar dake nuna haka shine, bayan dora hoton, Fati Washa ta bayyana cewa, "Na shiga Uku" "Saida kikasa".   Saidai Rahama Sadau ta bata amsa da "Lol" https://www.instagram.com/p/CHEA-AohRip/?igshid=wnsuz12mre00