fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: fati washa

Zafafan hotunan Fati Washa

Zafafan hotunan Fati Washa

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Washa kenan a wadannan hotunan data saki ta shafinta na Instagram.   Ta sha kyau sosai inda masoyanta da dama suka yaba da hotunan. https://www.instagram.com/p/CGH5uSDlafz/?igshid=bunaax6bvjuu   https://www.instagram.com/p/CGGC_pFlsyK/?igshid=dxffuv2ncse0  
Fati Washa ta saki rangada-rangadan hotuna

Fati Washa ta saki rangada-rangadan hotuna

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Washa ta saki wasu rangada-rangadan Hotunan ta data haskaka sosai.   Washa ta saka hotunan a shafinta na Instagram inda kuma da dama daga cikin abokan aikinta da Masoya suka yaba dasu. https://www.instagram.com/p/CF2GEYpF_Yg/?igshid=1xq8q5ix18yhr   https://www.instagram.com/p/CF5DTPJlqL8/?igshid=x3hcz7fgfybo  
Kwalliyar Ranar ‘yanci ta Fati Washa

Kwalliyar Ranar ‘yanci ta Fati Washa

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Washa itama ta bi sahu inda tace murnar ranar 'yancin Najeriya a shafinta na sada zumuntar Instagram.   Fati ta saka hotunan ta sanye da kaya masu kalar tutar Najeriya inda ta yiwa masoyanta murnar zagayowar ranar 'yanci. https://youtu.be/9m8XIdkvyNQ https://www.instagram.com/p/CFzXr0RlDMp/?igshid=1j47vn3vypndv
Kalli Alamun da suka bayyana cewa Fati Washa ce Adam A. Zango zai aura

Kalli Alamun da suka bayyana cewa Fati Washa ce Adam A. Zango zai aura

Nishaɗi
A baya dai mun kawo muku Rahoton dake cewa Adam A. Zango ya bayyana zai kara aure kuma 'yar Fim ce zai aura.   Adamun ya bayyana hakane ta shafinsa na Instagram saidai daga baya ya goge wannan sako. A baya Adamu da Fati Washa sun sha soyayya wanda kiris ya rage a yi aure amma avin bai tabbata ba. Saidai a yanzu bayan yin waccan maganar tasa, Adamu ya saka hotonsa dana Fati Washa a Profile Picture dinsa na Instagram da alamar zanen Zuciya, dake alamta Soyayya.   Adamun dai bai yi karin haske game da hakan ba, amma lura da maganar da yayi kwanakin baya ana iya cewa watakila Fati Washa din ce zai aura.
Kwalliyar Juma’a ta Fati Washa

Kwalliyar Juma’a ta Fati Washa

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar Juma'a.   Ta sakawa masoyanta hotunan a shafinta na sada zumuntar Instagram inda da dama suka nuna soyayya dasu. https://www.instagram.com/p/CFAHloJFHvP/?igshid=14xx4xdl5ajy8
Hadiza Gabon da Fati Washa sun haskaka a wadannan hotunan

Hadiza Gabon da Fati Washa sun haskaka a wadannan hotunan

Nishaɗi
Taurarin fina-finan Hausa, Hadiza Gabon da abokiyar aikinta  Fati Washa kenan a wadannan hotunan nasu da suka rangada kyau.   Ga dukkan alama an dauki hotunanne a yayin daukar wani shirin fim da suke tare. Hutudole ya hango Hadiza Gabonbta saka hotunan a shafinta na Instagram me dauke da mabiya Miliyan 1.9.   https://www.instagram.com/p/CEEmlMPBshV/?igshid=75456zx8l6st   https://www.instagram.com/p/CEEoXg-hQbr/?igshid=mc8bdpnhvm32