
Kalli Abinda Fati Washa ke yi a zaman gidan Dole
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton bidiyon nata take nishadi a gida yayin da aka sa dokar hana zirga-zirga saboda dakile yaduwar Cutar Coronavirus/COVID-19.
https://www.instagram.com/p/B-e91KNpJk6/?igshid=9cm64onki7iq
Gwamnatoci da yawa sun dauki matakan ganin dakile yaduwar a jihohinsu.
https://www.instagram.com/p/B-aVUIPphfc/?igshid=1hy31cbae4vuf
A jihohin Katsina da Kaduna an hana Sallar Juma'a dan dakile haduwar jama'a a Guri daya.