
Hoton Fatima Yola da bai daceba
Jarumar fim din hausa, Fatima Yola kenan a wannan hoton nata data saka a shafinta na sada zumunta da muhawara, hoton dai yaja hankalin mutane saboda irin yanda aka daukeshi, a matsayinta na wadda ta shahara, wata kila wasu 'yan matan na kallonta a matsayin wadda zasuyi koyi da ita, be kamata tana saka irin wadannan hotunan a Duniya kowa yana kalloba.