fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Fatima Ali Nuhu

Bidiyon bikin kammala karatun Diyar Ali Nuhu, Fatima

Bidiyon bikin kammala karatun Diyar Ali Nuhu, Fatima

Nishaɗi
Diyar tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu watau Fatima a 'yan kwanakinnan ta kammala karatunta.   Ali Nuhu da kansa ne ya fara saka hotonsa shi da Fatima yana tayata Murnar wanann nasara inda yace yana Alfahari da ita.   Itama Fatima ta saka hotunan Kammala karatun nata inda aka ganta da kawayenta suna murna. A gefe guda kuma an ga Fatima Sanye da wata doguwar riga wadda ta yi amfani da ita wajan murnar bikin wannan rana.   Muna taya Murna da fatan Allah yawa Karatu Albarka. https://www.instagram.com/p/CIXjrxngs_Z/?igshid=18jxlxqpz58eu