fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Fatima Ganduje

Zagina ba zai sa in daina fadar Gaskiya ba, Idan na yi shiru na yadda da abinda ke faruwa kenan>>Fatima Ganduje

Zagina ba zai sa in daina fadar Gaskiya ba, Idan na yi shiru na yadda da abinda ke faruwa kenan>>Fatima Ganduje

Siyasa
A jiyane dai diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Ganduje ta caccaki shuwagabannin Najeriya inda ta bayyana cewa ta yi nadamar goyon bayansu.   Saidai da alama wasu sun je suna caccakar ta ta shafinta na sada zumunta da cewa akwai mahaifinta a cikin wanda take caccakar.   Saidai ta mayar da martani da cewa idan ta yi shiru ta yadda da abinda ke faruwa kenan kuma barazana ko kuma kasancewarta ta fito daga gidan mulki ba zai sa ta daina magana ba, itama 'yar Najeriya ce kuma ta damu da halin da kasarta ke ciki. ''Silence is complacency abd regardless of my political affiliations, I am a Nigerian and I am concerned about this country. Cyber bullying will not work!'' she wrote
Ina matukar jin kunyar goyon bayan shuwagabanni marasa kishin kasa da na yi a baya>>Fatima Ganduje

Ina matukar jin kunyar goyon bayan shuwagabanni marasa kishin kasa da na yi a baya>>Fatima Ganduje

Siyasa
Diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Ganduje ta bayyana cewa tana matukar jin kunyar goyon bayan da ta baiwa shuwagabannin Najeriya a baya.   Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta biyo bayan harbe-harben da aka yi a Lekki dake Legas. Fatima Ganduje-Ajimobi who is the daughter of Kano state governor, Umar Ganduje, says she is speechless and embarrassed to have ever supported this ''bunch of senseless and unpatriotic leader''   Fatima's post comes hours after the Lekki tollgate gunshot incident.
Diyar Gwamna Ganduje da Mijinta sun goyi bayan zanga-zangar SARS: “Ku Tabbatar kuna da katin zabe”

Diyar Gwamna Ganduje da Mijinta sun goyi bayan zanga-zangar SARS: “Ku Tabbatar kuna da katin zabe”

Siyasa
Diyar Gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Ganduje ta bayyana cewa matsa su tabbatar sun samo katin zabe.   Tace matasa ne suka fi yawa kuma wanda suka fi yawa sune zasu shugabanci kasarmu, ku yi zabe ku tabbatar an kirga kuma ku raka. Ta bayyana hakane ta shafinta na Instagram.   Hakanan shima mijinta, Idris Ajimobi ya bayyana cewa, kuna da muryar da ya kamata a Saurara dan haka ku shirya katin zabenku kamun shekarar 2023.   "Vote and do not leave until your vote is counted. Follow the result en masse," she wrote.   "Man the headquarters and let your vote count. The youth are the majority and majority rule will save our dea Nigeria. #ENDSARS #ENDOPPRESSION #FGA" she added.   On his part, her husband Idris Ajimobi urged the yo...
Babana na daya daga cikin gwamnoni masu aiki, Duk wanda ke gaddama ya je Kano ya Gani>>Fatima Ganduje

Babana na daya daga cikin gwamnoni masu aiki, Duk wanda ke gaddama ya je Kano ya Gani>>Fatima Ganduje

Siyasa
Diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Ganduje ta baiwa masu caccakarta ko kuma mahaifinta amsa ta shafinta na sada zumunta Amsar cewa ba zata yi musu da su ba amma dai su je Kano zasu ga irin aikin da Mahaifin nata ke yi.   Fatima ta bayyana cewa Ni 'yar jihohin Kano da Oyo ce kuma duk abinda zaku fada mahaifina yana cikin gwamnonin da suke aiki. Tace kada ka yi gaddama dani ka bata datarka, kawai ka je Kano ka ganarwa Idonka. https://twitter.com/FatimaGanduje/status/1307670724560277504?s=19 Wasu dai sun yadda da ita akan wannan ikirari yayin da wasu suka kalubalanceta.
Babanmu bai mutu ba, ku jira idan lokaci yayu duk zamu mutu>>Fatima Ganduje ta mayar ta Martani kan jita-jitar Mutuwar mahaifin mijinta

Babanmu bai mutu ba, ku jira idan lokaci yayu duk zamu mutu>>Fatima Ganduje ta mayar ta Martani kan jita-jitar Mutuwar mahaifin mijinta

Siyasa
Diyar gwamnan Jihar Kano kuma mata wajan dan tsohon gwamnan Oyo, Idris Abiola Ajimobi, watau Fatima Ganduje ta karyata labarin cewa mahaifin mijita, Abiola Ajimobi ya mutu.   A sakon data fitar ta shafinta na sada zumunta, Fatima ta bayyana cewa, Muna godiya sa sakonnin nuna damuwa. Amma mahaifinmu na nan da rai, Alhamdulillah. Idan lokacin mu yayi duk zamu mutu. Dan haka ku jira. A jiya ne dai rahotanni sukai ta yawo cewa tsohon gwamnan Oyo ya rasu wanda ke kwance yana fama da cutar Coronavirus/COVID-19 kusan mako 2 kenan.   Saidai me magana da yawunsa Bolaji ya musanta cewa ya mutu inda rahotanni suka bayyana cewa yana nan da rai amma yana fama da cutar.