fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Fayose

“Dole jam’iyyar APC ta rushe don Najeriya ta samu zaman lafiya – Fayose

“Dole jam’iyyar APC ta rushe don Najeriya ta samu zaman lafiya – Fayose

Tsaro
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, a ranar alhamis ya bayyana cewa rikicin da ke faruwa a cikin jam’iyyar APC wata alama ce ta fushin Allah a kan jam’iyya mai mulki. Tsohon gwamnan ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa ta hannun mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Lere Olayinka ya fitar, inda ya ce jam'iyyar APC ta kasance tana yiwa 'yan Najeriya abin raini. Fayose, wanda ya koka da kashe-kashen da ‘yan bindiga ke yi  a yankin Arewa musamman a jihohin Katsina, Kaduna, Zamfara da Sakkwato, ya ce,“ Allah ba zai taba yin farin ciki da wata jam’iyya ba kasan cewar gwamnatin ta kasa yin wani katabus don dakatar zubar da jini da laifukan fyade, da lalata hanyoyin samar da ababen more rayuwa na mutane a kasar. "Akalla sama da 'yan Nijeriya mutum 300 ne 'yan bindiga su...