fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Femi Adesina

Buhari bai taba Alkawarin cewa zai mayar da Naira daidai da dala ba>>Femi Adesina

Buhari bai taba Alkawarin cewa zai mayar da Naira daidai da dala ba>>Femi Adesina

Siyasa
Fadar shugaban kasa, ta bayyana cewa, babu inda gwamnatin tarayya ta taba Alkawarin cewa zata matar da Naira daraja daidai da Dala.   Kakakin shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana cewa, jitajitar da ake yadawa cewa shugaban kasar ya fadi haka ba da gaske bane.   A labarai da hutudole.com ya samo muku daga Hirar da Channelstv ta yi da Adesina lokacin da yake amsa wannan tambaya da aka masa, ya kekashe kasa yace wannan magana karyace tsagwaranta, ba'a yi ta ba.   A baya dai, hutudole.com ya kawo Labarin siyasa daga jihar Sokoto dake cewa jam'iyyar PDP ta kashe gaba dayan kujerun kananan hukumomin da aka yi a jihar.   Adesina ya kuma kara da cewa a baya, Lai Muhammad,  Watau Ministan Yada labarai ma ya karyata wannan magana inda yace idan akwai me ...
Babu kasar dake iya magance kowace matsalar tsaro kamin ta faru amma ya kamata a rika jinjina mana kan matakan gaggawa da muke dauka>>Gwamnatin tarayya

Babu kasar dake iya magance kowace matsalar tsaro kamin ta faru amma ya kamata a rika jinjina mana kan matakan gaggawa da muke dauka>>Gwamnatin tarayya

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bakin kakakin shugaban kasa, Femi Adesina ta bayyana cewa ya kamata ana jinjina mata kan matakan da take dauka idan matsalar tsaro ta faru.   Adesina ya bayyana hakane a ganawarsa da Channelstv inda yace gwamnati ba zata iya dakile duka matsalar tsaro ba kamin ta faru, yace babu kasar dake iya cimma haka a Duniyaz yace dolene wasu abubuwan sai bayan sun farune ake daukar mataki akansu.   Yace ya faru a Dapchi a Kankara da Kagara kuma duk saboda daukar matakai cikin gaggawa an kubutar da daliban, yace na Jangebe ma za'a kubutar dasu.   Yace kuma idan an biya Kudin Fansa za'a sanar da 'yan Najeriya cewa an biya, ba za'a boye ba. Adesina further said, “There is nothing wrong about being reactive, you can’t be proactive about everyth...
Hotuna: Femi Fani Kayode ya hadu da hadimin shugaban kasa, Femi Adesina

Hotuna: Femi Fani Kayode ya hadu da hadimin shugaban kasa, Femi Adesina

Siyasa
Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ya hadu da hadimin shugaban kasa, Femi Adesina inda suka gana.   Ya bayyana cewa sun hadune a filin jirgin saman Abuja. Yace sun shafe shekara da shekaru basu hadu ba.   Ana dai kishinkishin din FFK na shirin komawa APC, abinda tuni ya fito ya musanta. Was delighted to have bumped into my old friend and brother Pastor Femi Adesina, Special Advisor to President Buhari on Media & Publicity at Abuja airport this morning! Oh dear! Now I am really in trouble! Face with tears of joyRolling on the floor laughingFace with tears of joy. It was a pleasure to see Femi again after a number of years! Folded hands
Ya kamata mu rika godewa Allah da Rahamar da ya mana Yanzu ba’a samun yawan tashin Bom kamar Mulkin Jonathan, kuma a kara hakuri>>Gwamnatin Tarayya

Ya kamata mu rika godewa Allah da Rahamar da ya mana Yanzu ba’a samun yawan tashin Bom kamar Mulkin Jonathan, kuma a kara hakuri>>Gwamnatin Tarayya

Siyasa, Uncategorized
Gwamnatin tarayya tace yanzu tashinbom da ya zama ruwan dare a mulkin baya inda ake samun tashe-tashen Bama-bamai akalla 1 a rana ya ragu sosai, sai a yi watanni Bom bai tashi ba.   Hakan ya fito daga kakakin shugaban kasa, Femi Adesina a hirarsa da gidan talabijin na Channelstv. Adesina yace ya kamata idan Allah ya mana Rahama ko yaya take mu duna kuma mu gode masa, yace ba kullun a yi ta kallon bangaren da aka gasa ba, yace tabbas akwai Kalubale amma abu mafi a'a la shine a kara Hakuri da Gwamnati.    
Buhari ba marowaci bane, Ya taba bani envelop cike da daloli>>Kakakin Shugaban kasa,  Femi Adesina

Buhari ba marowaci bane, Ya taba bani envelop cike da daloli>>Kakakin Shugaban kasa, Femi Adesina

Siyasa
Kakakin shugabannkasa, Femi Adesina ya ce ba kamar yanda ake yadawa ba, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba mutum ne me rowa ba.   Ya bayyana hakane a cikin wani Rubutu na musamman da yayi akan cikar shugaban kasa, Muhammadu Buhari shekaru 78, inda yake zayyano ainahin halayen shugaban kasa.   Femi Adesina ya bayyana cewa, akwai lokacin da aka shirya bashi wata sarautar gargajiya Enugu, shugaban kasar ne ya bashi wasu makudan kudi wanda ya kwashi iyalansa da abokai suka tafi wajan nadin.   Yace akwai kuma lokacin da zai ce wajan wani taro a kasar China ya gayawa shugaban kasar, yace saida taron ya kusa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kirashi yace yasan baisa kudi, shima ya dakko Ambulaf cike da kudi ya bashi, yace amma ba zai fadi ko nawa bane. “A...
Abin takaici ne yanda hadda wasu masu ilimi suka yadda wai Buhari ya Mutu, Jibrin na Sudanne ke shugabantar Najeriya>>Fadar Shugaban kasa

Abin takaici ne yanda hadda wasu masu ilimi suka yadda wai Buhari ya Mutu, Jibrin na Sudanne ke shugabantar Najeriya>>Fadar Shugaban kasa

Siyasa
Kakakin Shugaban kasa, Femi Adesina ya karyata shugaban kungiyar dake fafutukar kafa kasar Biafra,  Nnamdi Kanu kan ikirarinsa cewa wai Shugaba Buhari ya mutu a yanzu wani Jibrin daga Sudanne yakw mulkar Najeriya.   Adesina ya bayyana hakane a wani Rubutu da yayi akan cikar shugaban kasa, Muhammadu Buhari shekaru 78 inda ya bayyana cewa har yanzu shugaban kasar na cikin koshin Lafiya.   Kanu yayi amfani da hujjar hotuna inda ya bayyana cewa ba shugaba Buhari ne akan Mulki ba. Saidai Femi Adesina ya bayyana shi da cewa, karyace da munafurci kawai amma abin takaici shine wasu masu ilimi sun yadda da wannan shirmen.   Adesina ya ce bari in baku wani gajeren Labari, a watan Augusta na shekarar 2017 da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga j...
Ana koyawa ‘yan Najeriya kiyayyar juna da ta gwamnati a masallatai da coci-coci>>Femi Adesina

Ana koyawa ‘yan Najeriya kiyayyar juna da ta gwamnati a masallatai da coci-coci>>Femi Adesina

Siyasa
Femi Adesina,  Hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari akan kafafen yada labarai yayi gargadin cewa idan Najeriya ta tarwatse to kiyayyace zata tarwatsa ta.   Yace ana yiwa mutane hudubar kiyayyar gwamnati da kuma ta junansu a masallatai da coci-coci,  yace ba irin wannan koyarwar ce Annabi Isa(AS) yayi ba sannan kuma wasu malaman a Mumbarin Juma'a suna wa gwamnati caccakar da bata kamata ba. Yace hakan na cusa kiyayya a zukatan mutane wadda suke amfani da uta wqjan rubuce-rubuce a shafukan sada zumunta. Yace irin kiyayyar da ake cusawa mutanene ta yi tasiri wajan canja akalar zanga-zangar SARS zuwa tada hankula wadda kuma ta jawo asarar rayuka da Dukiyoyi.   Adesina ya bayyana hakane cikin wani Rubutu da yayi akan rikidewar zanga-zangar SARS zuwa tada hankula....
Mutane sun yi ta kirana suna surfa min Ashar kan zanga-zangar SARS>>Femi Adesina

Mutane sun yi ta kirana suna surfa min Ashar kan zanga-zangar SARS>>Femi Adesina

Siyasa
Hadimin shugaban kasa,Femi Adesina ya bayyana cewa an yi ta kiran wayarsa ana zaginsa saboda wani labarin karya da aka wallafa akansa da yace wai ya baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawarar kada ya kula masu zanga-zanga.   Yacw wata kafar yda labarai ta yanar gizo ta wallafa labarin karya akansa cewa wai ya baiwa shugaba Buhari shawarar kada ya kula masu zanga-zangar SARS saboda a shafin Twitter kawai suke. Yace bai baiwa shugaba Buhari irin wannan shawarar ba. Yace Ranar Lahadi ne aka samu wani wanda ba ya sonsa ya saka lambar wayarsa a shafin Twitter yace a kirashi a zageshi, yace an yi ta kiransa ana zaginsa har sai da wayar tasa da dauke.   Saidai yace bai gayawa masu zagin nasa uffan ba.   “Those who wanted to, believe the television stati...
Dama can Kawunan ‘yan Najeriya a Rabe yake ba lokacin Buhari aka fara ba>>Fadar Shugaban kasa

Dama can Kawunan ‘yan Najeriya a Rabe yake ba lokacin Buhari aka fara ba>>Fadar Shugaban kasa

Siyasa
Kakakin shugaban kasa,  Femi Adesina ya bayyana cewa dama can kan Najeriya a rabe yake tun da aka kafata a matsayin kasa.   Yace a koda yaushe ana kokarin ganin an hada kan mutanene. Yace a shekarar 2015 lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi ragamar mulkin Najeriya kawunan 'yan kasarnan a rabe yake sosai. Adesina ya bayyana hakane a hirar da yayi da Channelstv kan caccakar gwamnatin shugaban kasar da Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da shahararren Marubuci, Farfesa Wole Soyinka suka yi kan cewa Rarrabuwar kai ta yi yawa a karkashin mulkin shugaban kasar.
Buhari yayi abinda Obasanjo, ‘Yaradua da Jonathan suka kasa>>Femi Adesina

Buhari yayi abinda Obasanjo, ‘Yaradua da Jonathan suka kasa>>Femi Adesina

Uncategorized
Kakakin shugaban kasa,Muhammadu Buhari watau, Femi Adesina ya bayyana cewa shugaban kasar yayi abinda tsaffin shuwagabannin Najeriya suka kasa akan ginin gadar Second Niger Bridge.   Ya bayyana hakane a sanarwar da ya fitar jiya, Juma'a inda ya bayyana cewa tsaffin shuwagabannin kasar da suka yi mulki a karkashin PDP sun rika amfani da gadar wajan yakin neman zabene kawai. Yace amma zuwan shugaban kasa,  Muhammadu Buhari ya kama aikin gadar gadan-gadan babu kama hannun yaro gashi yanzu an kai kaso 48 cikin 100 na kammala ginin. Hutudole ya fahimci Adesina na fadat hakane inda yace shugaba Buhari yayi wannan kokarine a lokacin da ake fuskantar matsin tattalin arziki idan aka kwatanta da zamanin mulkin shuwagabannin baya na shekaru 16.   Yace nan da farkon shekar...