fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Femi Fani Kayode

Saura kadan a fara yakin basasa da za’a zubar da jini sosai a Najeriya>>FFK

Saura kadan a fara yakin basasa da za’a zubar da jini sosai a Najeriya>>FFK

Siyasa
Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa kadan ya rage a fara zubar da Jini a Najeriya ga hanyar yakin basasa. Yace kuma matsalar tsaron da ake fuskanta ce zata jawo hakan.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda yace a yanzu kasar an samu rarrabuwar kai fiye da kowane Lokaci a tarihi.   Yace kamata yayi kowa ya nuna damuwarsa akai kuma a hada hannu dan samar da mafita da zata tseratar da kowa da kowa. “This country is on the brink of war, the security situation is so bad that it’s not just good enough for us to get up and be throwing stones, for example, at the president and the governors and saying they have not done enough.   “We’ve got to proffer solutions to the problems that we are all facing....
Kudu ma za ta toshe man Fetur zuwa Arewa>>Fani-Kayode

Kudu ma za ta toshe man Fetur zuwa Arewa>>Fani-Kayode

Siyasa
Wani jigo a jam’iyyar PDP, Cif Femi Fani-Kayode, ya bayyana cewa kudu zata hana man fetur zuwa arewa, idan jihohin arewa suka dakatar da samar da abinci zuwa kudu. Akwai rahotanni da ke cewa wasu ‘yan arewa sun yanke shawarar dakatar da safarar kayayyakin abinci, ciki har da shanu zuwa yankin kudancin Najeriya. Wannan, an tattara shi ne sakamakon rikice-rikicen da ke tsakanin ‘yan kudu da’ yan arewa, musamman rikicin kasuwar Shasha a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo da kuma rikicin makiyaya da manoma a sassa daban-daban na yankin. A cewar Fani-Kayode, idan arewa ta toshe kayan masarufi zuwa kudu, kudu ma a hakan zata hana arewa samun mai, da kayayyakin da aka tace da kudin mai. Tsohon Ministan na Sufurin Jiragen ya fadi haka ne a wani sako da ya wallafa a shafins...
Hotuna: Femi Fani Kayode ya hadu da hadimin shugaban kasa, Femi Adesina

Hotuna: Femi Fani Kayode ya hadu da hadimin shugaban kasa, Femi Adesina

Siyasa
Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ya hadu da hadimin shugaban kasa, Femi Adesina inda suka gana.   Ya bayyana cewa sun hadune a filin jirgin saman Abuja. Yace sun shafe shekara da shekaru basu hadu ba.   Ana dai kishinkishin din FFK na shirin komawa APC, abinda tuni ya fito ya musanta. Was delighted to have bumped into my old friend and brother Pastor Femi Adesina, Special Advisor to President Buhari on Media & Publicity at Abuja airport this morning! Oh dear! Now I am really in trouble! Face with tears of joyRolling on the floor laughingFace with tears of joy. It was a pleasure to see Femi again after a number of years! Folded hands
Ka tsaya a inda kake, bama bukatar ka>>Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya gayawa FFK

Ka tsaya a inda kake, bama bukatar ka>>Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya gayawa FFK

Siyasa
Hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ya mayarwa da tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode martani kan cewar da yayi har yanzu yana PDP.   An ga wani Bidiyo da gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ke cewa Ministan ya koma APC, amma a martaninsa, FFK ya bayyana cewa har yanzu yana PDP.   Da yake mayar masa da martani, Bashir ya bayyana cewa FFK ya tsaya a inda yake dan kuwa basa bukatarshi.   Ya kara da cewa, Mutumin da ya gayawa Duniya cewa baya sonka shine zaka yadda ya shigo gidanka? Though we have had meetings across party lines and we are in a season of political consultation I have not left the PDP.   Please stay in your lane, sir.
Bidiyo Da Duminsa:Femi Fani Kayode ya koma jam’iyyar APC

Bidiyo Da Duminsa:Femi Fani Kayode ya koma jam’iyyar APC

Siyasa
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya ya bayyana cewa tsohon ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ya koma jam'iyyar APC.   Ya bayyana hakane a wani bidiyo da jaridar Independent ta wallafa inda aka ji yana fadar hakan.   A baya dai Femi Fani Kayode ya ziyarci gwamnan sannan kuma ya ziyarci mukaddashin shugaban APC, Gwamna Mai Mala Buni.   https://www.youtube.com/watch?v=PqDDjMrZ4rI    
Banson hada kasa da mutanen Arewa saboda tunaninsu dabanne da namu>>FFK

Banson hada kasa da mutanen Arewa saboda tunaninsu dabanne da namu>>FFK

Siyasa
Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ya bayyana cewa bai yadda da Najeriya a matsayin dunkulalliyar kasa ba.   Ya bayyana hakane a wani Bidiyon da ke yawo a shafukan sada zukunta inda aka jishi yana gayawa me fafutukar kafa kasar Biafra,  Nnamdi Kanu cewa shugaba Buhari ya taba ce masa ba zai taba yadda da Inyamuri ba.   Yace shugaban ya gaya masa hakane a wata ganawa da suka yi. Yace dalilin da shugaba Buharin ya bashi shine cewa, Iyamurai sun kashe shuwagabannin Arewa dan haka ba abin yadda bane.   Hutudole ya fahimci cewa, A cikin Bidiyon da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta wanda tun shekarar 2017 aka daukeshi, Fani Kayode ya kuma bayyana cewa, bai son hada kasa da mutanen Arewa maso gabas dana Arewa maso yamma saboda tunaninsu a...
Bude makarantun da gwamnati ta yi bai kamata ba>>FFK

Bude makarantun da gwamnati ta yi bai kamata ba>>FFK

Siyasa
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani Kayode ya bayyana rashin jin dadinsa akan bude makarantun da gwamnatin tarayya ta yi a yau.   Ya bayyana cewa abin takaici ne ganin yanda cutar ta dawo gadan-gadan amma kuma gwamnati ta bude makarantu.   Yace abin ba haka yake ba a sauran kasashen Duniya. “One of the most irresponsible things that Buhari has done is to re-open schools despite the spike in COVID-19 deaths and the vicious and virulent second wave that is ravaging the land.   “Other nations that are experiencing a second wave have refused to open schools. Why are we different? He queried
Duk mutumin da be baiwa Matarsa Miliyan 2 ba a wannan zamani yana cikin Matsala>>FFK

Duk mutumin da be baiwa Matarsa Miliyan 2 ba a wannan zamani yana cikin Matsala>>FFK

Siyasa
Tsohon Ministan Sufurin jiragen Sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa duk mutumin da be baiwa matarsa Miliyan 2 ba yana cikin Matsala.   Yace musamman a wannan yanayi da ake na kayan Mata da yagaggun wanduna da sauran kayan alatu, kamata yayi mutum ya baiwa Matarsa Miliyan 2 ta yi sayayyar Kirsimeti. In this era of "kanyamata", "bone straight" &"rip jeans" any man that doesn't give his lady at least 2 million naira to buy HERSELF goodies for Christmas is in trouble. That is 2 million cash OUTSIDE of the traditional Christmas gifts he has to go &buy himself &present to her! Sleepy face
Ku daina cewa a rusa SARS, ku koma maganar Buhari yayi Murabus kawai>>FFK ya gayawa masu zanga-zanga

Ku daina cewa a rusa SARS, ku koma maganar Buhari yayi Murabus kawai>>FFK ya gayawa masu zanga-zanga

Siyasa
Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ya jawo hankalin masu zanga-zangar kawo karshen SARS da su daina neman kawo karshen SARS dun su kkma kira ga shugaban kasar da ya sauka daga Mulki kawai.   Ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter inda ya zargi cewa banda lokacin yakin basasa, ba'a taba kashe mutane da yawa a wani mulki ba kamar na shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Yace cikin shekaru 60 da suka gabata, a karin farko 'yan Najeriya sun fito sun nunawa cewa sun fahimci zasu iya kawo canji kan yanda gwamnati ke gudana. Dan haka yace kawai su fara kiran shugaba Buhari yayi murabus.   Yace wannan ya kamata ya zama shine juyin juya halin 'yan Najeriya irin na kasashen Larabawa.   ''The #EndSARS protests represent a watershed in the hist...
Kamata na yi da Namiji turmi da tabarya>>Tsohon Minista,FFK yayi martani kan Bidiyon fadansa da matarsa da aka fallasa

Kamata na yi da Namiji turmi da tabarya>>Tsohon Minista,FFK yayi martani kan Bidiyon fadansa da matarsa da aka fallasa

Siyasa
Bayan wallafa bidiyon Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode yana fada da matarsa inda tace masa ya daina cin zarafinta, Ministan yayi Martani.   Femi Fani Kayode yayi martanin ne bayan wallafa Bidiyon da Sahara Reporters ta yi inda ake zargin sa da ya ci zarafin matar tasa. Saidai shi yace an fitar da Bidiyon ne kawai dan farfaganda. Yace bai ci zarafinta ba, ya kamata ne da wani mijin aure a gado kuma a lokacin da suke wannan cacar bakin  wayar kawai ya kwace a hannunta amma bai ci zarafinta ba.   Yace ta rika duka da zagin 'yan aikinsu da danginsa amma shi bai ci zarafinta ba.