fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Femi Gbajabiamila

Zamu tabbatar da ganin an tallafawa iyalan wanda Boko Haram ta kashe a Zabarmari>>Kakakin Majalisar Wakilai

Zamu tabbatar da ganin an tallafawa iyalan wanda Boko Haram ta kashe a Zabarmari>>Kakakin Majalisar Wakilai

Tsaro
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya bayyana cewa, zasu tabbatar da ganin an baiwa iyalan wanda Boko Haram suka kashe a Zabarmari tallafi.   Ya bayyana hakane ga manema labarai bayan zaman majalisar. Yace dalilin da yasa suke son tallafawa mutanen shine dan kada su sake komawa gonakinsu wanda suke ciki da hadari da sunan yin girbi.   Majalisar na kuma duba yiyuwar gayyatar shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gabanta dan ya mata bayani kan harkar tsaron kasa. “has not won and do not appear close to winning the war against terrorism in Nigeria.”   Adding that “While we seek lasting solutions to the problems that threaten us, improving the lives of the people who have lost the most from this conflict must be part of our commitment. In the inter...
Iyalan me sayar da jarida da hadimin Femi Gbajabiamila ya kashe sun nemi a biyasu diyyar Miliyan 500

Iyalan me sayar da jarida da hadimin Femi Gbajabiamila ya kashe sun nemi a biyasu diyyar Miliyan 500

Siyasa
Iyalan me sayar da jaridarnan da Hadimin kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya harba ya Mutu a Abuja, Ifeanyi Okereke sun nemi kakakin majalisar ya biyasu diyyar Miliyan 500.   Ma'aikacin hukumar 'yansansan farun kaya, DSS, Abdullahi Hassan dake tare da Gbajabiamila ne yayi harbin a ranar 19 ga watan Nuwamba wanda ya samu Ifeanyi kuma ya mutu.   Lauyan dangin mamacin, Mike Ozekhome(SAN) ne ya aikewa da kakakin majalisar takardar wannan bukata a madadin mahaifin mamacin da kuma wani dan uwansa. Ya nemi a hukunta Hassan da kuma biyan diyya. “Our clients have instructed us to make from your good self, the following modest demands: That you use your good offices to ensure the immediate prosecution of your security aide (Abdullahi Hassan), who went on a fr...
Kakakin majalisar wakilai ya dora alhakin rashin tsaro kan aikin kananan hukumomi yanda ya kamata

Kakakin majalisar wakilai ya dora alhakin rashin tsaro kan aikin kananan hukumomi yanda ya kamata

Siyasa
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajaniamila ya ce rashin tsaro da ya dade yana ciwa kasar nan tuwo a kwarya sakamakon tabarbarewar ayyukan kananan hukumomi ne. Shugaban majalisar ya yi magana ne a Abuja yayin bude taron horar da daraktocin  jagoranci ga kansiloli a mazabar Etinam ta Tarayya ta Jihar Akwa Ibom, wanda dan majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar, Onofiok Luke (PDP, Akwa Ibom) ya shirya. Shugaban majalisar wanda mataimakinsa, Idris Wase ya wakilta, ya ce: “Ina so in gode muku bisa hangen nesa da kuka yi wajen shirya wannan horon. Wani bangare na rashin tsaro da muke fama da shi a yau shi ne, karamar hukumar ba ta aiki sosai. Ina ganin mun fara samun kuskuren ne daga 2003, lokacin da muka sake zaben kananan hukumomi zuwa jihohi kuma kowane gwamna zai zauna tare da matai...
Kakakin majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya kaiwa iyalan me sayar da jarida da Hadiminsa ya kashe ziyara

Kakakin majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya kaiwa iyalan me sayar da jarida da Hadiminsa ya kashe ziyara

Siyasa
Kakakin majalisar wakilai,  Femi Gbajabiamila ya kaiwa iyalan Ifeanyi Okereke, me sayar da jarida da Hadiminsa ya kashe a Abuja.   Me magana da yawun majalisar, Benjamin Kalu da wasu manyan mutane sun wa kakakin majalisar rakiya.   Sun kaiwa iyalan ziyarane a Kauyen Kwata dake Maddala-Suleja, jihar Naija. Inside Naija ta ruwaito cewa, kungiyar masu rarraba jaridu ta kasa ma ta kaiwa iyalan mamacin ziyara.
Kakakin majalisa ya tabbatar da kisan me sayar da Jarida inda yace an dakatar da wanda yayi kisan

Kakakin majalisa ya tabbatar da kisan me sayar da Jarida inda yace an dakatar da wanda yayi kisan

Siyasa
Kakakin majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya bayyana cewa a jiya yana barin majalisa, ya tsaya yana gaisawa da masu saida jarida, wanda tun farkon zuwansa Abuja suka sanshi.   Yace bayan sun kammala gaisawa ya kama hanya zai tafi sai ga wasu suka tare tawagar morocinnasa, yace jamian tsaron dake tare dashi sun yi harbi a sama dan watsa su inda a nanne aka samu wani me sayar da jaridar da Harsashi.   Ya bayhana cewa an kai maganar Ofishin 'yansanda inda aka fara bincike kuma an dakatar da wanda yayi harbin.   Yace yana matukar girmama rayuwar dan adam kuma yana taya iyalan marigayin jimami. The Speaker said after getting to their destination hours later, he was informed that someone was hit by a stray bullet. “Contrary to an earlier report by me...
Maganar Gaskiya sojoji sun hallaka masu zanga-zangar SARS>>Femi Gbajabiamila

Maganar Gaskiya sojoji sun hallaka masu zanga-zangar SARS>>Femi Gbajabiamila

Siyasa
Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila, ya ce babu shakka dakarun sojin kasar sun hallaka masu zanga-zangar End SARS a jihar Legas. ''A bayyana take cewa an kashe mutane, kuma an raunata wasu da dama'' in ji shi. Lamarin dai ya faru ne ranar Talata, lokacin da masu zanga-zangar suka taru a Lekki, in da jami'an soji suka ritsa su. Da farko dai gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo Olu ya musanta cewa an kashe ko da mutum guda a yayin aukuwar lamarin, kafin daga bisani ya wallafa wani sako a shafinsa na tuwita, in da yace mutum guda ya mutu a gadon asibiti. Lamarin ya janyo ce-ce-ku-ce tsakanin jami'an tsaro da ke musanta cewa sun hallaka jama'a, da gwamnati da fitar da sanarwa biyu, da kuma masu ganin cewa an kashe mutane kawai dai ana kokarin boyewa ne
Ba zan sakawa kasafin kudin 2021 hannu ba sai an biya diyyar wanda aka kashe a zanga-zangar SARS>>Femi Gbajabiamila

Ba zan sakawa kasafin kudin 2021 hannu ba sai an biya diyyar wanda aka kashe a zanga-zangar SARS>>Femi Gbajabiamila

Siyasa
Kakakin majalisar wakilai,  Femi Gbajabiamila ya bayyana cewa ba zai sakawa kasafin kudin shekarar 2021 hannu ba sai an samar da tanadin biyan diyyar wanda suka rasa rayukansu a hannun 'yansanda ba bisa ka'ida ba.   Hakanan ya bayyana cewa sai yaga an tanadi biyan bukatar kungiyar malaman jami'a ta ASUU sannan zai sakawa kasafin kudin hannu. Yace matasan dake zanga-zangar SARS sun kawo canji da ci gaba a harkar gwamnati a kasarnan wanda aka samu ta hanyar zabura da gwamnati ta dauki matakan da suka dake.   Ya bayyana hakane a yayin zaman majalisar na yau, Talata.   Speaker Femi Gbajabiamila has vowed not to sign off the 2021 budget without adequate provision for compensation of victims of police brutality and demand of the Academic Staff Union of Uni...
Mun gaji da kawar da kai: Maganar Gaskiya Najeriya bata tafiya yanda ya kamata>>Kakakin Majalisar wakilai

Mun gaji da kawar da kai: Maganar Gaskiya Najeriya bata tafiya yanda ya kamata>>Kakakin Majalisar wakilai

Siyasa
Kakakin majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya bayyana cewa Najeriya bata tafiya yanda ya kamata.   Ya bayyana hakane a wajan kaddamar da kwamitin gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya inda yace dole a fito a gayawa kai Gaskiya a daina kauce-kauce, Najeriya bata tafiya yanda ya kamata.   Yace musamman idsn aka lura da yanda Sauran kasashe da dumiya ke tafiya za'a ga cewa ita Tafiyar hawainiya da ci gaban Najeriya ke yi ba zai kai kasar ga tudun muntsira ba.   Yace dan hakane dole a rika duba tsarin mulkin kasar da ya hada kasar waje daya dan sabuntashi akai-akai.  Yace a yanzu Najeriya ruwa ya kai mata wuya, tsira take nema. “When you ask me what the state of our nation is, the honest answer is this: we are in a fight for the very sur­vival of our countr...
Zamu Amince da kasafin kudin 2020 cikin gaggawa>>Femi Gbajabiamila

Zamu Amince da kasafin kudin 2020 cikin gaggawa>>Femi Gbajabiamila

Siyasa
Shugaban majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya bayar da tabbacin cewa majalisar za ta yi nazari sosai tare da amincewada kasafin kuɗin 2021 da shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar wa majalisar a ranar Alhamis. Ya ce majalisar ta tara za ta cika alkawalin da ta ɗauka na mayar da kasafin kuɗin tsakanin watan Janairu zuwa Disamba. Mista Gbajabiamil ya ce za su yi aiki tare da hukumomin gwamnati da abin ya shafa domin tabbatar da cewa kasafin kuɗin ya shafi dukkanin buƙatun ƴan Najeriya.