fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Fensir

BAYAN SAMA DA SHEKARU 30, YANZU HAKA AN SOMA KERA ALKALAMI (FENSIL) A NIJERIYA

BAYAN SAMA DA SHEKARU 30, YANZU HAKA AN SOMA KERA ALKALAMI (FENSIL) A NIJERIYA

Uncategorized
Babban Majanan kamfanin BAMIB Limited Muideen Ibrahim ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta taimaka wajen saka hannu domin bunkasar kamfanin su na kera fensil, don su samu damar buga fensil ko da miliyan 450 ne a shekara.   Cikin hirar sa da manema labarai a Abuja, Mista Ibrahim ya ce yanzu haka kamfanin su yana kara fensil milyan 2.4 na dozin a shekara. Ya kuma yi kira ga Gwamnatin tarayya da ta samar musu da kayyayaki da kuma matsugunnai da za su bunkasa kamfanonin na su. Mista Ibrahim ya kara da cewa, kowa ya san abin da ake kira da tattalin arziki, wannan shi ne abun da zai baiwa Nijeriya damar gyara tattalin arzikinta, kamar yadda take fadi-tashin haka, domin zai rage shigo da fensil daga kasashen ketare.   "Samun damar duga fensil milyan 450 na dozin a she...