
FFK na da Tabin hankali>>Inji Tsohuwar matarsa
Tsohuwar matar tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode, Precious Chikwendu ta bayyana cewa tsohon Mijin nata na da tabin hankali.
Ta bayyana hakane a wani Tonon Silili da ta masa akan irin rayuwar da ta yi a gidansa.
Tace, Tsohon Mijin nata, a lokacin tana dauke da cikin 'yan ukunsa, Yakan rika dukanta a ciki, kuma yana kiran 'ya'yan nasu da sunan kyankyasai.
Tace akwai lokacin da yana cikin dukanta, sai ga Mahaifiyarta da 'yar uwarta, tace a hakane suka shiga tsakaninta da shi kuma har ya daki mahaifiyarta akai.
Anytime he was angry and moody, describing my unborn babies as cockroaches or “a thing” that he will knock off my belly.
“In one of these attacks and kicking on my tummy, my late mom and my sister visited, and they t...