fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: FG

Ba dan jajircewar shugaba Buhari ba da halin da Najeriya ke ciki sai yafi na yanzu Muni>>Gwamnatin Tarayya ta mayarwa da Obasanjo Martani

Ba dan jajircewar shugaba Buhari ba da halin da Najeriya ke ciki sai yafi na yanzu Muni>>Gwamnatin Tarayya ta mayarwa da Obasanjo Martani

Siyasa
Minstan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya hana Najeriya tabarbarewa saboda kyawun salon Mulkinsa.   Yana wannan maganane a cikin wata Sanarwa da ya fitar yau, Lahadi a matsayin martani ga tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da yace Najeriya ta kama hanyar Tabarbarewa a karkashin shugaban kasa, Muhammadu Buhari.   Lai Muhammad yace a lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi mulki ksarnan fa an dakawa Dunkiyarta wawa inda aka bar kadan sannan kuma birane da yawa ciki hadda babban birnin tarayya, Abuja ya zama dandalin da 'yan ta'adda ke cin karesu ba babbaka. Yace hakanan wani sashe na kasarnan yana hannun 'yan ta'adda amma bisa kokarin mulkin gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari sai...