
Hotunan Firaiministar Finland data fito bainar jama’a babu rigar mama sun jawo cece-kuce sosai
Firaiministar kasar Finland Sanna Marin na ci gaba da shan caccaka daga 'yan kasar bayan bayyanar da ta yi a wasu hotuna babu rigar mama.
Ta dauki hotunan ne da aka tallata su a wata mujallar nuna kawa ta kasar. An ganta sanye da wata riga da kirji a waje sai kuma wani Siket.
Bayan da Mujallar ta wallafa hoton Firaiministar a shafinta na Instagram, 'yan kasar sun ta Allah wadai da hoton inda suka ce a matsayinta na shugaba be kamata ta yi hakan ba.
https://www.instagram.com/p/CGE6V28jJjM/?igshid=wa9x510dsonx
Saidai masu goyon bayan Firaiministar sun fito da wani maudu'i da sukawa imwithsanna a shafin Twitter inda suka rika saka hotuna da dama kalar wanda firai Ministar ta saka da kuma jinjina mata.
Wasu kuwa bayyana cewa suka yi sabod...