fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Florence Ajimobi

Bidiyo yanda matar marigayi tsohon gwamnan Oyo, Florence Ajimobi ke caccakar mataimakin gwamnan jihar yayin da Gwamna Ganduje ke bata hakuri

Bidiyo yanda matar marigayi tsohon gwamnan Oyo, Florence Ajimobi ke caccakar mataimakin gwamnan jihar yayin da Gwamna Ganduje ke bata hakuri

Siyasa
A yayin da tawagar wasu gwamnoni suka jewa iyalan marigayi Tsohon gwamnan jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi ta'aziyyar rashinshi da aka yi an samu wata 'yar Dirama.   Matar marigayin,  Madam Florence ta caccaki mataimakin gwamnan jihar, Mr. Rauf Olaniyan inda ta bayyana cewa mutum dai mai tsoron Allah ya kamata idan an yi rasuwa irin wannan ko a wayane ya kira yayi gaisuwa. Tace ko kai ma ya kamata ace ka kira a waya ka maja ta'aziyya. Saidai yace mata ya kira ba'a xauka ba.   Ta mayar masa da cewa me yasa bai aiko da sako ba tunda bata da lambar wayarsa, kuma ita matar dan siyasa ce ba zata rika daukar lambobin wayar da bata sani ba.   A karshe dai tace mijinta ya bautawa jihar kuma ya mutu, kuma kowa ma zai mutu.   Gwamnan Kano, Dr. Abdul...