fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Florentino Perez

“Ban karanta wasikar da aka caccaki Madrid ba, kuma ba Zidane ne ya tubuta taba”>>Shugaban Madrid, Perez

“Ban karanta wasikar da aka caccaki Madrid ba, kuma ba Zidane ne ya tubuta taba”>>Shugaban Madrid, Perez

Wasanni
Shugaban Real Madrid Florentino Perez ya bayyana cewa ya dauki tsawon yini guda yana kokarin shawo kan Zidane ya cigaba da horas da kungiyar, kuma ya aminta cewa ba Zidane ne ya rubuta wasikar da aka caccaki Madrid ba. Zidane, wanda ya kasance daya daga cikin zakakuran kocawan Madrid a tarihi ya bar kungiyar karo na biyu ne bayan ta gaza lashe kofi a kakar bara. Kuma kocin Faransan ya rubuta wasika inda ya caccaki Madrid ya bayyana cewa Florentino Perez baya bashi hadin kai, amma Perez ya bayyana cewa Zidane ya bar kungiyar ne saboda matsin lambar da manema labarai na kasar Sifaniya suke yi mai.   Florentino Perez: I haven't read the savage letter, whoever wrote it was not Zidane Florentino Perez has revealed he spent an afternoon trying to convince Zinedine Zidane to stay ...