fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: Francisco Trincao

Wolves ta aro dan wasan Barcelona Francisco Trincao na tsawon kaka guda

Wolves ta aro dan wasan Barcelona Francisco Trincao na tsawon kaka guda

Uncategorized
Francisco Trincao ya koma kungiyar Wolves a matsayin aro kuma kungiyar nada zabin siyan shi a farashin fam miliyan 25 shekara mai zuwa. Dan wasan mai shekaru 21 ya koma Barcelona ne a shekarar data gabata da farashin fam miliyan 26.5 kuma ya bugawa kasar shi ta Portugal wasanni shida. Inda ita kuma Barca ya buga mata wasannin La Liga 28 kuma yaci mata kwallaye uku.   Wolves transfer news: Francisco Trincao joins on a season long loan from Barcelona Francisco Trincao join Wolves on loan and the Premier League club have an option to buy Trincao for £25m next summer. The 21-year-old winger joined Barcelona last year for £26.5m and has six caps for Portugal. He made 28 La Liga appearances for Barcelona last season, scoring three goals.