fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Franck Ribery

Barayi sun shiga gidan Ribery yayin da yake bugawa Fiorentina wasa wanda suka yi nasarar tashi 2-1

Barayi sun shiga gidan Ribery yayin da yake bugawa Fiorentina wasa wanda suka yi nasarar tashi 2-1

Wasanni
An yiwa tsohon tauraron Bayern Munich fashi a gidan shi Franck Ribery yayin da yake bugawa kungiyar Fiorentina wasa a yammacin ranar lahadi, wanda hakan yasa ya fara yin kokwanton cigaba da wasa a kasar italiya. Barayin sun yi mai satar agogon Rolex guda biyu da sarkar gwal guda goma sai suka yiwa matar shi jaka guda goma kuma suka hargitsa gidan kafin su fiche. Kuma Rjbery yace a yau taya zamu ringa yarda da mutanen da meke zama dasu?. Dan wasan mai shekaru 37 ya wallafa bidiyon yadda barayin suka yiwa gidan shi a Instagram, kuma ya fara saka rayuwar iyalan shi farko kafin maganar aukuwar lamarin. Yayin da yake cewa kalli yadda barayi suka yiwa gidan shi a kasar Italiya wadda ya zabi ya cigaba da wasa bayan Munich. Ya kara da cewa yana godiya ga Allah saboda bai rasa komai ...